379 Views

YA YAN MIJI complete hausa novel by Umm Asghar

 YA YAN MIJI complete hausa novel by Umm Asghar

Posted by Mr Hausa Ebooks
Price GPL
Category Hausa Ebooks
Uploaded On 17 Nov, 2022
Upload Time 11:03 pm
Hits 379 Views
Author

Writer Group Unknown / NIL
Novel Genre

Comment 2 Comments

YA YAN MIJI complete hausa novel by Umm Asghar

Description

You are proceeding to download a love and romantic YA YAN MIJI complete hausa novel by Umm Asghar released on 2022 just proceed with your download by following the below instruction.

Book Internal Info

Praise

Originated

This book is written by Umm Asghar better known as Umm Asghar I do not create it to offend anyone, or even on the basis of anyone else’s life, this book is a fabrication out of nothing. Its my idea. Also the book is romantic hausa novel

If you see or experience something that interferes with your life or your life, then you have to be patience to me because all human beings are imperfect.

Greeting

I Umm Asghar the author of this book, YA YAN MIJI complete hausa novel by Umm Asghar send thousands of greetings to all my fans, followers and reviewers of my books. Thank you so much for your courage and love for God.

Author’s word

Bismillahir rahmanir rahim

Greetings to

Dedicated

None

The copy right of this novel YA YAN MIJI hausa novel, belong to only me Umm Asghar, I don’t agree to any one by any means to change, rewrite or manipulated my novel any way, let alone upload it on youtube without my permission. Doing so is a big mistake because it can cause a person trouble so be careful.

Book Introduction

Sun dade suna hira da Mami kafin sukayi sallama. Tashi tayi ta kaiwa Hajiya wayarta sannan ta zauna suka cigaba da kallon da sukeyi. Ji tayi Hajiya na magana don haka ta dawo da hankalinta gaba daya wurin Hajiya. “Na’am Hajiya me kikace” tsaki Hajiya tayi sannan tace “fadan Maminku nakeyi wai gaya mini takeyi ta gaji hidimar yara tayi mata yawa. Dama ni tunda suka yi maganar tafiya Ummara da yara banji sun saka dake ba shiru na musu ban yi magana ba tunda sun riga sun gama tsarinsu amma ko don ki tayata da hidimar yara ai da sun tafi dake. To shi Jafaru wani irin baudadden hali gareshi abinda yasa kanshi shi yakeyi ni kuwa ban cika son shiga sha’anin gidanshi ba. Ita kuma Zainab tsoronshi takeyi duk abinda yace ko baiyi mata ba bata iya musa mish. Yo dama wadannan malalatan yaran nata me suka iya bare har su tayata da rainon yara, su da basa iya tsinanawa kansu komai bare suyi wa wani”.

Aisha dai shiru tayi tana sauraren Hajiya ba tare da ta tanka mata ba.sai dai cikin ranta mamaki ne takeyi wao kenan har Hajiya ma tasn halin Daddy na rashin son mutane su rabeshi, sai dai kuma ba abin mamaki bane tunda itan mahaifiyarshi ce. Ita kam ta sani ko ita karfin zamanta a gidannan Mami ce da don tashi ne da tuni ta dade ba barin mishi gida.

A ranar da tayi sati biyu a gidan Hajiya ya kama washegari su Mami zasu dawo ta shirya ta tafi gidan don ta gyara duk da dai akwai masu aiki a gidan to amma gyaran sama gaba daya aikinta ne ‘yan aiki basa gyara musu dakunan barcinsu.

Aikin da tayi ya dauketa tsawon lokaci kafin ta gama. Gidan Hajiya ta koma ta kwana gari na wayewa ta koma gidan din ta shirya musu abinci. Fried rice tayi da coleslaw hade da peppered chicken sai tuwon alkama miyar kubewa busashiya da tayi saboda Daddy yafi son abincin gargajiya fiye da komai.

Karfe biyar da kwata na yamma su Mami suka shigo harabar gidan tare da Mallam Adamu da yayi kanin yini a airport yana jiran saukarsu. Aisha najin tsayuwar motarsu ta fito da sauri tana murna.

A guje Ruqaiya da Zainab suka taho suka rungumeta. Ita ma farincikin ganinsu duk ya cikata. Rike hannuwansu tayi ta karasa wurinsu Mami tana yi musu sannu da zuwa. Gaba dayansu suka dunguma zuwa cikin gida. Dukansu a parlour suka zauna sai Mami da Daddy ne kawai suka haya sama.

Ruwa da lemuna Aisha ta kawo musu tana yi musu sannu. Tana zama Zainab da Ruqaiya suka sakata a gaba da labari. Farida da Ummie kam kujera kowaccensu ta hau ta kwanta yayinda Yaya Khalifa da Mu’azzam suka wuce dining area don cin abinci.

Sai bayan kusan minti talatin sannan Mami ta sauko. Ga alama wanka tayi don ta canja kayan jikinta zuwa doguwar rigar atamfa. Table din ta nufa tana bude kwanuka.

Tashi Aisha tayi ta nufi table din. Durkusawa tayi ta gaida Mami tare da yi mata barka da dawowa. Bayan sun gaisa ne Mami kece mata “sannu a kokari Aisha Allah ya biyaki, duk ke kadai kikayi wannan aikin?” Dariya kawai tayi tace “amin Mami”. Hada abincin Daddy Mami tayi sannan ta dauka ta koma sama ga alama dai yau a saman zaici abincin.

Da dare ne bayan anyi sallar isha’i Aisha taja Zainab don ta rakata ta gaida Daddy. A parlournshi na sama ta same shi yana kishingide akan doguwar kujera. Ganinta baisa ya tashi zaune ba. Durkusawa tayi ta gaisheshi tare da yi mishi barka da dawowa.

A dakile ya amsa mata gaisuwar da lafiya. Tashi tayi ta fita ta bar Zainab da tun shigarsu parlourn ta nufi wurin Babanta ta zauna.

Washegari da safe ne Mami ta bata tsarabarta. Dogayen riguna ne masu kyau guda biyu daga Mami sai wani agogon hannu inji Daddy. Sosai Aisha tayi murna da tsarabar da aka bata.

Ruqaiya da Zainab ma matetial suka bata sai Ummie da ta bata kayan bacci riga da wando. Yaya Khalifa kuma ya bata takalmi sai Mu’azzam da ya bata agogo, ta tashi da agogi biyi kenan.

Farida kam ko kallonta batayi ba bare kuma tasaka rai da tsarabarta. To ita dinma bata saka rai tunda dai tasan tsakaninsu da Farida, amma kuma duk ma’aikatan gidan babu wanda batayi wa tsaraba ba har masu gadi.

Fictional Story

Book compiler

The book title ,is compile by Mr HausaEbooks

Warning

YA YAN MIJI hausa novel is a fiction and not real. Therefore, I Umm Asghar don’t allow anyone to rewrite or change anything in this novel. Anyone who removes my name or adds anything without my permission.

Some of Umm Asghar Novels

Below are few of Umm Asghar novels that we upload in this site, beware that those are not only her novels, as we specified that these are the one’s we upload to our site.

Among them there are free one’s and paid one’s and there are complete.

Download

Kindly click the below button to download, pls in case you get trouble trying to download kindly drop a comment.

Download any type of hausa novel which include Hausa Love,Adventure,fiction,Fantasy and other genre hausa novel paid and free and read them in confort of your zone at ArewaBooks.Com

DOWNLOAD NOW

Author’s Contact

  • Name : Umm Asghar
  • Wattpad Handle : Umm Asghar
  • Nick Name : Umm Asghar
  • Whatsapp Number :
  • Nationality : Nigeria
  • Email :
  • Group : Alheri Writers Association

The Book is not freeJoin Our Telegram Group
Join Our Twitter page
Join Our Facebook page
Join Our Youtube Channel

Join Our Telegram Group

About Mr Hausa Ebooks 2238 Articles
The Power of pen

2 Trackbacks / Pingbacks

  1. A DALILIN SO complete hausa novel by Ummiey Xeey Abakson - DL HAUSA NOVELS
  2. ADON TAFIYA complete hausa novel by Fertymerh xarah - DL HAUSA NOVELS

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*