670 Views

wata mata ta kai karar mijinta gaban Alkali saboda baya kwana da wando

 wata mata ta kai karar mijinta gaban Alkali saboda baya kwana da wando

Posted by Mr Hausa Ebooks
Price GPL
Category News
Uploaded On 19 Nov, 2022
Upload Time 7:07 am
Hits 670 Views
Comment No Comments

Yayin da shahararren Malamin Addinin nan Malam Lawan Triumph yake wa’azi ya kawo wani labari daya faru da gaske.

Lamarin ya faru ne bisa idon abokin Malamin inda yazo yake basa labari cewa a can wani kauye, malamin ya boye sunan kauyen yace a idonsa abin ya afku.

Wata mata ce ta kawo karar mijinta wajen alkali kan cewa baya kwana da wando. Yayin da aka gurfanar da mijin nata gaban alkali sai kunya ta mamayeshi bisa ga karar da matar tasa tayi.

Alkali ya tambayeshi ko ina dalilin daya sa baya kwana da wando. Budar bakin Mijin sai ya ce ai dalilin daya sanya baya kwana da wando saboda matarsa tajlna fitsarin kwance ne.

Idan suka kwanta tana fitsari dake bata mai wando inda kullum sai ya canja wando ko kuma mutane su rika ce wa wandonsa yana zarni. Cewar mijin matar.

Mayar najin haka ta saka hannu aka cikin kunya.Join Our Telegram Group
Join Our Twitter page
Join Our Facebook page
Join Our Youtube Channel

Join Our Telegram Group

About Mr Hausa Ebooks 2223 Articles
The Power of pen

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*