896 Views

Wata mata ta jefa ‘dan kishiyarta a rijiya a jihar katsina

 Wata mata ta jefa ‘dan kishiyarta a rijiya a jihar katsina

Posted by Mr Hausa Ebooks
Price GPL
Category News
Uploaded On 25 Nov, 2022
Upload Time 11:27 am
Hits 896 Views
Comment No Comments

Wata mata ta jefa ‘dan kishiyarta a rijiya a jihar katsina

Matar mai suna Maryam Habibu ta shiga komar hukuma bisa zarginta da ake ta kunduma yaron kishiyarta dake da shekaru hudu a duniya.

Maryam Habibu hadi da wasu mutane goma sha daya 11 da suka aikata laifuffuka daban daban an gabatar da su ofishin ‘yan sanda head quarter dake katsina ranar juma’a

Karanta AURAN KISAN WUTA complete hausa novel written by Yar Mutan Kagara

SP Gambo daya kasance kakakin rundunar ‘Yan sandan jihar ya labartawa manema labarai cewa sun kama maryam habibu ranar tara ga nuwamba shekarar 2022, bayan da ta jefa dan kishiyar nata a rijiya, sannan ya kuma sanarwa cewa a yanzu mijin maryam ya rabu da ita.

Bayan da manema labarai suka zanta da Maryam ta sanar cewa ‘kaddarace ita bada nufi ta jefa yaron cikin rijiya ba, wasa take yi da shi mai afkuwa ta afku.

maryam tace “Gaskiya ne na jefa yaron a cikin rijiyar da ya mutu amma Allah ne ya yi zai mutu a ranar. Shi ya sa ya rasu.”

a halin da ake ciki maryam na nan tsare a hannun ‘yan sanda har sadda za’a gabatar da iita gaban alkali ai mata hukunci.Join Our Telegram Group
Join Our Twitter page
Join Our Facebook page
Join Our Youtube Channel

Join Our Telegram Group

About Mr Hausa Ebooks 2238 Articles
The Power of pen

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*