230 Views

Wani Soja ya budewa abokan aikinsa wuta a borno

 Wani Soja ya budewa abokan aikinsa wuta a borno

Posted by Mr Hausa Ebooks
Price GPL
Category Uncategorized
Uploaded On 18 Nov, 2022
Upload Time 8:48 pm
Hits 230 Views
Comment No Comments

Wani soja a jahar borno ya budewa abokan aikinsa wuta a sansanin sojojin dake jihar borno yankin damboa.

Sojan ya bude wuta ne a sansanin inda nan take ya kashe soja daya da ma’aikacin jinkai daya, sanann duka ya kuma yi nasarar harbin wani ma’aikacin majalisar dinkin duniya.

Wannan yasa hukumar ta bukaci nan da nan a fara gudanar da bincike kan lamarin.

Mataimakin yada labarai na hukuman sojojin najeriya manjo samson zakhoum ya bayyana cewa ” Sojoji ba su ba ta lokaci ba wajen bindige sojan da ya bude wuta, domin su takaita yawan asar rayuka da zai iya jawowa.”

“Amma matukin jirgin ya farfado, yana samu sauki, gawarwakin kuma an kai su Asibitin Sojoji na Runduna ta 7

An far gudanar da bincike kan lamarin sannan an dauki matakan dakile faruwar irin haka a nan gaba,” cewan jami’inJoin Our Telegram Group
Join Our Twitter page
Join Our Facebook page
Join Our Youtube Channel

Join Our Telegram Group

About Mr Hausa Ebooks 2223 Articles
The Power of pen

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*