549 Views

Wani matashi ya dirkawa matar yayansa amarya ciki a jihar Nasarawa

 Wani matashi ya dirkawa matar yayansa amarya ciki a jihar Nasarawa

Posted by Mr Hausa Ebooks
Price GPL
Category News
Uploaded On 19 Nov, 2022
Upload Time 3:04 pm
Hits 549 Views
Comment No Comments

Wani matashi mazaunin jihar Nasarawa ya dirkawa sabuwar amaryar yayansa ciki.

Mun samu labari daga jaridar tsalle daya yayin da suka wallafa labarin a shafinsu na facebook cewa wani matashi mai suna David dake zaune a karamar hukumar Doma da ke jihar Nasarawa, ya dirkawa sabuwar amaryan yayansa ciki.

Bisa ga majiyarmu mun samu labarin cewar yayin da David ya aikata wannan ta’asa yayan nasa baya nan ya tafi daukar horon zama ‘dan sanda.

karanta Bazan daina yiwa ƴan siyasa addu’a ba cewar Alaramma Ahmad Suleiman

yayan nasa mai suna Japhet bayan ya auro sabuwar amaryar tasa, sun ajje yarjejeniya da ita akan cewa ba zai kusanceta ba har ya je ya samo horon ‘dan sanda ya dawo, yayin da Japhet ya tafi ga samun horo sai kaninsa David yayi amfani da wannan dama ya bayyana wa amaryar yayar nasa kudirinsa inda suka cigaba da aikata masha’a.

Sababin tonon asirin David kuwa shine, Japhet ya dawo jihar Nasarawa daga hukumar ‘yan sanda kwatsam sai yayi arba da amaryarsa da bai taba kusanta ba dauke da juna biyu kuma wata tara.

Bayan da aka natsa da bincike ne aka gano kaninsa David ne yai mata wannan ciki.Join Our Telegram Group
Join Our Twitter page
Join Our Facebook page
Join Our Youtube Channel

Join Our Telegram Group

About Mr Hausa Ebooks 2238 Articles
The Power of pen

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*