907 Views

Wani magidanci mai yin shigan mata ya na amsan kudin maza ya shiga hannu

 Wani magidanci mai yin shigan mata ya na amsan kudin maza ya shiga hannu

Posted by Mr Hausa Ebooks
Price GPL
Category News
Uploaded On 26 Nov, 2022
Upload Time 6:23 am
Comment No Comments

Wani magidanci mai yin shigan mata ya na amsan kudin maza ya shiga hannu.

Shafin DalaFM sun ruwaito magidancin mai suna Muhammed Abubakar da ke basaja a matsayin mace yana amsan kudi a hannun maza ya shiga hannun hukuma.

Muhammed Abubakar da yayi diploma a kwalejin fasaha dake Adamawakan harkar kasuwanci ya labarta yadda yake yin shigan mata hadi da kwalliya ya shiga cikin mata.

kai tsaye Muhammed ya amsa laifin da ake zarginsa da shi bayan an shigar da shi kara .

kotu dai ta bayar da umarnin a cigaba da tsare Muhammed har izuwa ranar 5 ga watan disamba 2022Join Our Telegram Group
Join Our Twitter page
Join Our Facebook page
Join Our Youtube Channel

Join Our Telegram Group

About Mr Hausa Ebooks 1438 Articles
The Power of pen

Be the first to comment

Leave a Reply