329 Views

Wani dalibi ya kashe kansa saboda budurwarsa ta yaudareshi

 Wani dalibi ya kashe kansa saboda budurwarsa ta yaudareshi

Posted by Mr Hausa Ebooks
Price GPL
Category News
Uploaded On 21 Nov, 2022
Upload Time 8:27 am
Hits 329 Views
Comment No Comments

Wani dalibi dake jihar Anambra karamar hukumar Okro ya kashe kannsa har lahira bayan da budurwarsa ta jiya masa baya.

Jaridar dailytrust ta ruwaito cewa dalibin da haryanzu ba’a bayyana sunansa ba ya kasance yana a matakin karshe na kammala karatun nasa gaba daya.

Marigayin dalibin ya yanke hukuncin kashe kansa ne bayan da suka samu matsala da budurwarsa da yake mutuwar sonta tace mai yaje ya nemi wata budurwar ba ita ba.

Mun samu labarin cewa marigayin dalibin ya kasance jajirtacce a makaranta kuma mai kwazo.Join Our Telegram Group
Join Our Twitter page
Join Our Facebook page
Join Our Youtube Channel

Join Our Telegram Group

About Mr Hausa Ebooks 2218 Articles
The Power of pen

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*