372 Views

Tirkashi : Na kashewa Ummita Zunzurutun kudi kimanin Naira Milyan Dari da saba’in – inji ɗan chinan daya kashe Ummita

 Tirkashi : Na kashewa Ummita Zunzurutun kudi kimanin Naira Milyan Dari da saba’in – inji ɗan chinan daya kashe Ummita

Posted by Mr Hausa Ebooks
Price GPL
Category Hausa Ebooks
Uploaded On 17 Nov, 2022
Upload Time 6:14 am
Hits 372 Views
Author
Writer Group Unknown / NIL
Novel Genre No genre attached
Comment 2 Comments

Tirkashi : Na kashewa Ummita Zunzurutun kudi kimanin Naira Milyan Dari da saba’in – inji ɗan chinan daya kashe Ummita

Bisa ga zaman kotun daya wakana jiya laraba lauyan dake kare dan china ya tabbatar wa da kotu cewa shi dan chinan har garin su Ummitan Sokoto ya taba zuwa.

Kuma sau uku yana gaishe da iyayenta hadi da yi musu kaytuttuka na gani a fada, kana ya tabbatawa kotu cewa shekarunsu biyu da ummita yana kashe mata maƙudan Kudade.

Sai de mahaifiyar marigayiya Ummita ta sanarwa kotu cewa sau daya tal ɗan chinan ya taba zuwa Sokoto.

a yayin da shari’ar ke wakana Lauyan ɗan china ya tambayi ƴar uwar ummita ko ta san ɗan china ya kashewa Ummita maƙudan kudade kusan Naira Milyan dari da saba’in.

Bayan haka akwai wani tallafi da ya taba sanyata ciki wanda ake bata dubu dari duk sati, sannan a wani birthday na Ummitan ya kashe kudade sunkai dubu dari bakwai da saba’in.

Karanta Lilin Baba ya karyata labarin cewa matarsa Ummi Rahab ta sanar tana da ciki kuma yayi damarar Shiga kotu

Kuma dan chinan ya siya mata gwala-gwalai kimanin na Milyan uku da dubu dari uku a watan mayu data gabata na wannan shekarar.

Sai de a cewar ita ƙanwar Ummitan ta ce sam bata sam yayiwa Ummita waƴannan hidimdimu ba, ita dai tasan iyayensu ne basa goyon bayan auren Ummitan da ɗan china .Join Our Telegram Group
Join Our Twitter page
Join Our Facebook page
Join Our Youtube Channel

Join Our Telegram Group

About Mr Hausa Ebooks 2238 Articles
The Power of pen

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*