302 Views

Pastor yayi lalata da mata biyu ƴan gida daya

 Pastor yayi lalata da mata biyu ƴan gida daya

Posted by Mr Hausa Ebooks
Price GPL
Category News
Uploaded On 16 Nov, 2022
Upload Time 10:33 am
Hits 302 Views
Comment No Comments

Rundunar ‘yan sandan jihar Ogun, ta tabbatar da cafke malamin coci mai shekaru 30, Joseph Ogundeji, wanda ake zarginsa da aikata lakata da wasu ‘yan mata biyu yan gida daya a Ajuwon da ke karamar hukumar Ifo a jihar.

Kakakin rundunar ‘yan sandan jihar, SP Abimbola Oyeyemi, ya tabbatar da hakan a wata sanarwa da ya raba wa manema labarai ranar Talata a Ota, Ogun.

Abimbola ya ce an kama wanda ake zargin ne biyo bayan karbar korafi daga wajen mahaifin yaran biyu da ya kai a hedikwatar ysn sanda ta Ajuwon, inda ya ce ya gano cewa daya daga cikin ‘ya’yansa mai shekara 16 tana dauke da juna biyu.Join Our Telegram Group
Join Our Twitter page
Join Our Facebook page
Join Our Youtube Channel

Join Our Telegram Group

About Mr Hausa Ebooks 2218 Articles
The Power of pen

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*