1005 Views

Mahaifiyar budurwata ta nemi nai wa ‘yarta ciki

 Mahaifiyar budurwata ta nemi nai wa ‘yarta ciki

Posted by Mr Hausa Ebooks
Price GPL
Category News
Uploaded On 25 Nov, 2022
Upload Time 6:18 pm
Hits 1.0K Views
Comment No Comments

Mahaifiyar budurwata ta nemi nai wa ‘yarta ciki

An gurfanar da wani saurayi a gaban kuliya a jihar Oyo bayan da budurwarsa tayi kararsa, a kotun babban jihar dake ibadan.

saurayin ya sanarwa mai shari’a cewa mahaifiyar yarinyar ce ta nemi shi da yaiwa ‘yarta ciki kafin suyi aure, inda shi kuma ya amince yayi mata cikin.

sai dai daga karshe ita budurwar tayi karar saurayin gaban shari’a akan baya kula da ita kuma sannan bama ya zuwa wurinta tun bayan data haihu.

sai dai saurayin ya sanarwa mai shari’a bayin kansa ba ne, iyayen budurwar ne suka gargadeshi sunce ba zasu bashi ita ba, inda daga karshe ma suke hanashi ganin abunda ta haifa.Join Our Telegram Group
Join Our Twitter page
Join Our Facebook page
Join Our Youtube Channel

Join Our Telegram Group

About Mr Hausa Ebooks 2238 Articles
The Power of pen

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*