139 Views

Magidanci ya kama matarsa da abokinsa auna cin amanarsa

 Magidanci ya kama matarsa da abokinsa auna cin amanarsa

Posted by Mr Hausa Ebooks
Price GPL
Category News
Uploaded On 02 Nov, 2022
Upload Time 1:31 pm
Last Modified Date November 7th, 2022
Last Modified Time 12:09 am
Hits 139 Views
Comment 1 Comment

Magidanci ya kama matarsa da abokinsa auna cin amanarsa.

Gareka muke ya Allah, wannan duniya ina zata kaimu, wani magidanci ya tona asirin matarsa inda ya kamata turmi da tabarya a otal ita da abokinsa.

Bisa ga yadda labarin ya zo mana magidancin dai bugun zuciya ta kamashi a daidai lokacin daya kama matar tasa mai suna Joy Ukarett da wani kwastoman ta a otal suna fasikanci.

Magidancin mai suna Udemeh Ukarette ya ce shekarunsu 16 da yin aure amma basu taba samun ƙaruwa ba tsakaninsa da matar tasa inda matar take bibiyan maza a cewarta wai ko zata samu ciki.

Jaridar PM EXPRESS ta ruwaito cewa, wannan abu ya faru ne a layin Toyin Giwa na yankin Afonka Shasha da ke jihar Legas.

Jaridar ta ce, Joy ta sanar da mijinta kuma ya aminta kafin ta kwanta da wannan kwastoman na ta, inda abin ya juya ta fara jin dadin tarayyar su shine ta cigaba.

Da Udeme ya ce ta yanke alakar ta da wannan mutumin shine ta bayyana mijin ba za ta daina ba kuma ta ce mutumin shine babban kwastoman ta sannan ta yi ikirarin idan ya matsa ma ta za ta raba auren su ta komawa daduron ta.

Udemeh da Joy wanda ‘yan asalin garin Anan ne na jihar Akwa Ibom sun bayyana cewa, sun nemi magani na asibiti da na gargajiya amma har yanzu ba wani labari.

Udemeh ya kai karar matar sa kungiyar su ta ‘yan Akwa Ibom a cibiyarsu ta jihar Legas, inda aka yi kokarin a sulhunta amma Joy ta yi mursisi akan ba za ta yanke alaka da sabon saurayinta

Sai dai ta amince za ta cigaba da zama a matsayin matar Udemeh kuma tana tarayya da saurayin na taJoin Our Telegram Group
Join Our Twitter page
Join Our Facebook page
Join Our Youtube Channel

Join Our Telegram Group

About Mr Hausa Ebooks 2223 Articles
The Power of pen

1 Trackback / Pingback

  1. Gwamnatin kano ta jefa ɗan TikTok a gidan yari bisa batanci gareta - DL HAUSA NOVELS

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*