616 Views

Lilin Baba ya karyata labarin cewa matarsa Ummi Rahab ta sanar tana da ciki kuma yayi damarar Shiga kotu

 Lilin Baba ya karyata labarin cewa matarsa Ummi Rahab ta sanar tana da ciki kuma yayi damarar Shiga kotu

Posted by Mr Hausa Ebooks
Price GPL
Category News
Uploaded On 14 Nov, 2022
Upload Time 8:23 am
Hits 616 Views
Comment No Comments

Lilin Baba ya karyata labarin cewa matarsa Ummi Rahab ta sanar tana da ciki kuma yayi damarar Shiga kotu.

Kawanaki biyu da suka gabata labarin samun cikin jaruma ummi rahab ya zagaye kafar sadarwa inda wani shafin Instagram mai suna Matar Lilin baba da akewa shafin kallon na Ummi rahab ne.

Anyi postin a shafin da sunan Ummi rahab tana dauke da juna biyu kuma aka bukaci da ayi comment za’a bada kyautar 500 ga comment hamsin na farko.

Shafukan jaridu da kafafen sadarwa da dama sun wallafa labarin ciki kuwa har da shafinmu na DLHAUSA, kusan kowa ya samu wannan labari ne daga shafin Mujallar fim wato fim magazine muma acan muka samo kasantuwar su basa wallafa labaran kanzon kurege.

Bayan wallafa labarin ne daga baya mijin jarumar Shu’aibu lilin baba ya karyata labarin kan cewa ma ba ummi bace ta wallafa kuma yaci alwashin shiga kotu don gurfanar da wayanda suka wallafa gaban shari’a.

Ku kalli hirar daga tashar tsakar gidaJoin Our Telegram Group
Join Our Twitter page
Join Our Facebook page
Join Our Youtube Channel

Join Our Telegram Group

About Mr Hausa Ebooks 2223 Articles
The Power of pen

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*