369 Views

KYAUTAR ALLAH complete hausa novel by Sa’adatu bint Abdullahi

 KYAUTAR ALLAH complete hausa novel by Sa’adatu bint Abdullahi

Posted by Mr Hausa Ebooks
Price GPL
Category Hausa Ebooks
Uploaded On 17 Nov, 2022
Upload Time 10:58 pm
Hits 369 Views
Author

Writer Group Unknown / NIL
Novel Genre

Comment 1 Comment

KYAUTAR ALLAH complete hausa novel by Sa’adatu bint Abdullahi

Description

You are proceeding to download a love and romantic KYAUTAR ALLAH complete hausa novel by Sa’adatu bint Abdullahi released on 2022 just proceed with your download by following the below instruction.

Book Internal Info

Praise

Originated

This book is written by Sa’adatu bint Abdullahi better known as Sa’adatu bint Abdullahi I do not create it to offend anyone, or even on the basis of anyone else’s life, this book is a fabrication out of nothing. Its my idea. Also the book is romantic hausa novel

If you see or experience something that interferes with your life or your life, then you have to be patience to me because all human beings are imperfect.

Greeting

I Sa’adatu bint Abdullahi the author of this book, KYAUTAR ALLAH complete hausa novel by Sa’adatu bint Abdullahi send thousands of greetings to all my fans, followers and reviewers of my books. Thank you so much for your courage and love for God.

Author’s word

Bismillahir rahmanir rahim

Greetings to

Dedicated

None

The copy right of this novel KYAUTAR ALLAH hausa novel, belong to only me Sa’adatu bint Abdullahi, I don’t agree to any one by any means to change, rewrite or manipulated my novel any way, let alone upload it on youtube without my permission. Doing so is a big mistake because it can cause a person trouble so be careful.

Book Introduction


Washe gari mazan duk suka hallara A babban falon Annah, suka yada zango. seda Annah tasa Aka gabatar musu da Abincin rna sukaci sukayi nak, taxo ta zauna suna dan taba hira. KYAUTAR ALLAH tazo ta tsuguna ta bisu one bye one ta gaidasu, suka Amsa zucia fal soyayyarta. Annah tadan matsa zuwa bedroom dinta, danta watsa ruwa, wani lokacin kmr Agwagwa take gun wanka..wani lokacin kuma se tyi satima btyi wankanba. Itama KYAUTAR ALLAH tna gaidasu ta juya zuwa qaramin falon Annah.

Alhaji Musa ya duba yan uwan nasa kna yace “Nifa inada mgna ..”
.alhaji haruna da ummar suka hada baki gun tambayarsa mgnr me..

Musa ya nisa kna yace “A kn KYAUTAR ALLAH ne da Raslan..”

Harun yace “meya samesu..”

Musa yace “Wlhy ina hngo wani lmrine A knsu ni tintini naso mgna, Amma na dagata….”

“Lmrinkmr me..” Cewar Harun shide umar beyi mgnaba sbda kawaici irin na jinin katsinawa.

“Ina hango soyayyah a tattare dasu meze hna Ayi yar gida kawai..”
.
Dukkaninsu suna hngo hkn tintini Amma suka gaza mgna, Sannan suna masujin dadin hadin dazeyu.

harun yace “Nima ina hngo hkn na bari nede yarinyar ta qara girma ngne nawa take..”

Musa yy murmushi irinnasu na manyan yan boko. “Eh tou da wannan dan wannan..Ammande ni A ganina meze hna ayi musu Auren hk..nifa ina tsoron wani Abu gaskia sbda shaquwar tasu tyi yawa, Ykmata A duba lamarinnan..kowa yasan yaronnan da natsuwa Ammande shedan yau da gobe Kwara ayi musu Aure, inma bata tareba nan gba inta kra girma tasan ciwon knta Seta taredin..”

Harun ya jinjina kai cikeda gamsuwa yace “eh hkne kam..Amma Annah zta yarda kuwa..”

Musa yace “Insha Allahu..Aimu abun alfaharinmune..”

Harun yace “Wannan gaskia ne..kaga shikenan tuwona maina..”

“Kwaraima kuwa..Abun ai yy ddh..” Cewar musa.

“Allah ya tabbatr mna da alherinsa..” Cewar Harun.

“Ameen ya rabbih..cewar musa. Shide umar yanajinsune Amma da hkn ze faru dyafi kowa farin ciki da murna, domin yna lurada dan nasa sam beda natsuwa irinna masu Aure da Ake basu 100% kuma yasan dannasa irin sane hariji, ya tabbatr KYAUTAR ALLAH ita jininsace dole ztyi hkri dashi, kou ba komi maybe itama irinsace, koumade ba irinsa bace, yasan zata kwatanta dauria a kn buqatuwarsa, sbda Ai jinintane batada yadda zatayi. Ammafa A wani fannin yna tausaya mta sbda yasan waye dansa.

Annace tyi gyaran murya hadi da daddogaro sandarta ta shigo falon, yna raba eyes “Salamu Alaykum..” Suka Amsa, “Wa alaykumussalam..” ta samu kujera ta zauna hadi da kara gyaran murya..

Nan kowa ya shiga taitayinsa Dan daga dukkan alamu mgnr me muhimmancice.

“Ina wannan dan..” Annah tyi mgnr tna gyara glashin dake idonta..

Harun ya rissina kna yce “Gani nan Annah..”

“Masha Allahu..ina musalle..”

Musa ya rissina yce “Gani nan Annah…”

“Ina shalelena Ummaruru na a’ee..” Ta fada hadi da washe baki.

Rissinawa yy sosai zucia fal jin dadih yace “Gani nan Annahtarh…..”

“Tou masha Allahu….” Daga hk ta kra dogon gyaran murya….”Mgna nkeso nyi daku me muhimmanci..”

Sosai suke mamakin ganin annashuwa da farin ciki A tattare da uwar tasu, basu taba ganin Annashuwaba a tattareda itaba kmr na yau, se wangale baki tkeyi kmr gonar audiga ..ALLAH yasa muji Alheri shine Abinda kou wannensu ke fadi A ranshi.

A nan na kawo karshen free page…ga masu so sesu siya..

Shin yazata kya???

anya yaran nata zasu Aminta da wannan batun nata?? Tou in kuma basu Amintaba yaya zasuyi da uwar tasu?

waye ze Auri KYAUTAR ALLAH??

yazatayi da soyayyar dake ranta na Raslan, inya kasance Farhan ne mijinta ??

yaya Uban gayyar Raslan ze dauki mgnr..??

meye makomar Ihsan A book dinnan?

yaya labarin samha data hadu da raslan a restaurant harta Amsa num din KYAUTAR ALLAH?? Shin zta cimma a kn raslan burinta??

gs ummih kuma a gefe..ga kuma Hajia hadiza mmn ihsan..sumafa za a fafata dasu A book din

shin ihsan zatayi tafiya zuwa dubai din itada Maryam qawarta? Menene ze faru da ita a tafiyar? Meye zata dawo ta taras?

ya lbrin Farhan kuma meson KYAUTAR ALLAH??

Ya raslan zeyi da sha’awasa..??shin ze nemi ihsan kou neman mata ze fara?

ga uwar gayya kuma Annah?? hmm ynzu za a fara wasan..book dinnanfa Akwai gwarama iri iri, Sannan akwai darasi, na rayuwa da hkri da juria.. zamu koyar da yadda ake romancing, da steal na sex iri daban daban da magun gunan mata, iri daban daban da kissa da kisisina hajiata, da iya tafia da rangwada da rausaya da maganganun batsa dazakirinkawa oganki…A book din za a baje baseerane iya baje baseerah, ga masu bukatar bokk dinnan ya koma 500 naira sbda wasu dalilai yan grp 1 sunci bati ngde da kaunarh… Ga masu bukatar book dina me suna INSO CUTA NE zasu biya 300 sannan kudin KYAUTAR ALLAH 500 ne only.*

Transfer 0542703718 SAADATU ABDULLHI GT BANKA

VTU ta wannan number din 09131330334

In mtn card ne zaki turo da numbobi ta wannan number din 08136349646

Shaidar biya ta wannan number din 08136349646

Kada ku bari a baku lbri, Akwai sirrika A book dinnan….. ngde fans masu nunamin 1 love.
[8/4, 16:55] +234 913 133 0334: KYAUTAR ALLAH…🅿️14

PAID BOOK 08136349646, call 09131330334.

Gyara zama Annah tayi kna taci gbada kora musu bayani. “Daman wannan yar takuce ta samu miji, mutumin kirki, me hnkli da mutumci, Shiyasa nace bari in sameku da mgnr amatsayinku na iyayenta, komi Ai yna hannunkune..” Ta dan tsagaita, tna fara’ah.

Dukkaninsu da mamaki A fuskarsu, nan da nan dukkanninsu Guntun farin cikinsu ya koma ciki. Nan da nan Annashuwar fuskarsu ta gushe, musammanma Umar. “Wacce yarinya kenan Annah?” Alhaji musa ya tambaya cikeda rashin fahimta yynda knshi ya kulle.

Annah ta zaburo tace “wacece bnda kyautar Allah.. duk dangin naku waye ya mace inba itaba..ngde ku duk maza kuka haifa, kai Ai dyr matar takama kku namijin bata haifaba..danma itace Ai da tini ka saketa ka Auro wata, Amma rakia mutuniar kirkice batada mugun hali irinnasu oh’_ eaahh!”

Umar kan yasan da matarshi yke murmushi yy kawai..Musa ma murmushi yy a zucia yace “Wani Abun se uwa..”

Harun yace “Annah Amma nga yarinyarnan nawa take dazatayi Aure..tayi qarama”

“Wannan yarinyarce tayi qarama? A gidan ubanwa? Touni da akayimin Aure ai ina shekara bakwai a dunia aini kasan ba mutum bace .. Yarinya me shegen mnyancen tsia zakacema Qarama..”nanfa Tahau fada.

Musa yace “Annah mgnr bawai ta fada bace, Gaskiade a aurefa yarinyarnan tyi qarama, dubafa kigani ko mkrantar gaba da primary bata gma ba..”

Annah tace “Kada Allah yasa ta gama din..ni auren nkeso ayi mata in huta da fargaba, kada tsautsayi Ya afka mata.. Aure za Ayi mata Kawai kuma jibinnan nkeso iyayenta suzo ku gana..”

Harun cikeda mamaki yace “Annah ita yarinyarce taga dacewarkawoshi tace tnason Aurensa kou yayane? ? In ita tace se Ayi mata Ai..”

“Ba ita ta kawoshiba..shiya gnta ya ya turo ummansa tazo ta bukaci danta na sonta..wanda yace yna sonka Ai ya gama mka komi sabida Allah fah! Ni kuma nga dacewarsu nace lmri yy Dmn so nkeyi tayi Aure kowa ya huta..” Annah ta krshe mgnr tna buga hannu a cinya.

Cikeda mamaki musa yace “Yaron yazo kin ganshine? Kou Anyi bincikene A knshi?”

“Yooh! Wani bincike byn nasansu nasan uwarsa da ubansa da yan uwanshi..itafa diyar tata qarama itace qawar KYAUTAR ALLAH, ko ina suna tare isilamiyyah da boko, Sannan ba ayin kwana biyu batazo gidannanba..harma kwana tanayi a gidannan, wata rna ma kwana biyu..”cewar Annah

Musa yace “ynzu yan uwantane zasu zaunada ita Annah kou kuma shi yaron..”

“Kai! Ni koma menene ni inason yaron, tyi Auren kawai inta kra girma se a tare, dan ba bashi ita zanyiba yaje yyta cutarda ita a hknba seta girma tayi hnkli..mutumcin ya mace Aure..”

Umar de yy shiru yna nazarin duk kalaman nasu..a zuciarsa beji ddhba, sbda yasan dansa ya rasa, kenan, kuma tintini yke sawa dansa ran samun yarinyar.

“Bari A kirawota muji ta bakinta..” Cewar harun dyake qoqarin dealing num din KYAUTAR ALLAH.

Musa yace “Gaskia kam..”

Annah ta hade girar sama data qasa tace “Kada ka sake ka kirata ita ynzu meta sani a kn aure,,”

“Shine kuma za ayi mta Annah..” Cewar musa.

“Eh mna..Ai ance a musuluncima auren Farko iyaye ke zaba mka..shiyasa na zaba mata..”

Harun jin jina kai kna yace “Annah Ai ynzu an dena irin wannan.. yaran ynzu ba irin nada bne..ynzu da Amincewarsuma ya aka kare….” Duk cikin tafshin murya suke mta mgna.

Annah ta tabe baki. “Uhm, ni koumade menene zakuce kuce, ni ba neman yardarku nakeyiba umarnine nayi muku. Aure nede se Anyi mataShi in huta nima..”

Harun ya jinjina kai tabbas basuda zabi dole subi umarnin uwarsu, dansunga alamar da fada A tareda ita. “Tinda kuna ganin ba matsala, tou Allah ya tabbatr da Alheri..”

Wangale baki Annah tayi tace “Ameen danan…ummaruru kai anata mgna sam bka tankaba..Kouda wani Abunne ke dmnka?”

Alhaji umar yaja dogon numfashi yace ” bkm hajia..nga su yaya harun sunyi mgna ne , duk hukuncin da kuka zartar dai-dai ne..”

Annah ta kra shiga nishadi. “Aikai dmn nasan bkada matsala Dan Albarka..tou aishikenan..ynzu yaushene iyayen yaron zasuzo?”

Harun yy jim kna yace ” zuwa next week friday..”

Annah ta watsa hannu kna tace “menene hkn? D’annan, kasande bajin yarennan nkeyiba kyimin hausa mna..ina gya muku in zakuyi mgna dani kurinkaymin hausa Amma sekurinkayimin wannan yaren bnaso gaskia bnajin dadih hba!” Ta krshe mgnr da fada-fada

Harun yace “kuyi hkri nace zuwa mako na sama ranar jumma’arh..”

Annah ta wangale baki kna tce “yauwa kou kaifa, tou! Tou! Kaga se in kirata in gya mata, yadda mukayi daku..bari se a gayama yaronma yazo ya gaidaku..”

Musa yace “tou shikenan Allah ya shige mna gaba..”

Duk suka Amsa da Ameen…rnr nan suka wuni suna hirar zumunci domin nandin zau kwana..

Annah ta kira mommy ta sanar da ita sun amince da mgnr, sannan zuwa jumma’arh zasuzo ayi mgnr aure, kuma tace shi ango yazo su gaisa da iyayen nasa in anyi isha’i. Farin ciki fal rn mommy nan ta Rasa ina zatasa knta dan murna…. Da hnzari ta sanar da daddy da kuma farhan…hmm wayyo farin ciki ina farhan zesa ransa, Ai bakinsa yaki rufuwa. shima Alhaji mu’azu yaji dadih dajin dansa ze Auri yar babban gida, domin byason Auren yar talaka, shi a ganinsama Auren jari dannasa zeyi domin yasan shi knshi seya qaru.. Alhaji mu’azu mataxo mutumnr me mugun son kudi, sometimes a kn hkn suke batawa da iyalinsa, sbda ita sam btada son abun dunia.

A bngaren Fatima inka cire uban gayyan to sauran duk ta fisu murna da farin ciku. Harta fara cewa Rukayyah Anty, itakam KYAUTAR ALLAH batayi mamakin jin ta kirata Antynba, tasha wasane dasuka saba. Mommyce ta hna fatima sanarda KYAUTAR ALLAH komi domin Annah tace kada a sanar mata A bari se in Komi ya kankama.

Misalin 8;20pm Sukayi packing motoci guda uku a harabar gidan, wanda yakeda yalwar haske kai kacema ranace domin takou ina inka gilma ido, kwan lantarkine fari sol dashi, yawan kwan dake gidan baze kirguba dan takou ina Akwai haske, in takaice muku ko allurace ta fadi tabbas za a ganta.

Dayar motar ta guard dinsune se daya motar Alhaji mu’azu matazo safana, cikakken dan siyasane, sosai da sosai. Dayar motar kuma ta Farhan ce, farhan kyakyawane Ajin farko shidin kalar chocolate ne ynada matsakaicin tsawo, ga gayu, sannan ynada jiki normal norml Ga shiga ta Alfarma handsome neshi na qarshe.

Dmn ansan da zuwan nasu, dan hk dya dga cikin securitys din dake Aiki a gidan , shi yy musu zagora zuwa babban falon gidan. Da sallahma suka shigo Farhan knshi kasa..duk suna zaune a falon da Annah, dake tsakiyarasu suna hira. KYAUTAR Allah dmn badon mutane takeba dan hk tna dyn falon Annah ta rafka uban tagumi sbda dad dinta be kirataba.

Amsa sallahmar tasu sukayi cikin karamci suka amshesu, kundesan katsinawa akwai karamci. Zaunawa sukayi Alhaji mu’axu ya zauna kn kushin, shi kam Farhan A kasa ya zauna.

Alhaji umar ya zubawa Alhaji mu’azu ido, dukkanninsu kallon kallo sukeyi..tin shigowar mu’azu yaga Umar kuma ya ganeshi tar nan yasha jinin jikinsa ya fara komi a hnkli a hnkli sbds kunya.

Umar ne yayi jim kna yace fuske sake “Alhaji matazo, sannu da zuwa..ashe dan na wajenkane..”

Cikeda kunya yace “Eh Wlhy Ranka ya dade..ina wuni ya harkokin..”

“Alhamdulillahi Alhaji..ya byn saduwa..” Cewar umar yynda duk yn falon suka zubo musu ido, Farhan se murna ykeyi sbda jin Alhaji umat yasan dad dinsa.

“Alhamdulillahi Alhaji..ya business”cewar mu’azu da duk ya gza natsuwa, wai danma shidin dan siyasane Akwai iya boye borin kunya.

“Alhmdllh Se Alheri Alhaji..” cewar umar

” Ashe zamu sake haduwa..” Cewar mu’azu

“Aikuwade, gashi arziki ya hadamu..” Cewar umar shi sam bb komi a rnshi. Sun tabayin wani business ne, Alhajin matazo yy alqush dalilin hkn yasa suka rabu baram-baram dominshi umar, byason me zalinci kuma shima bya zalinci.. Shikam matazk zalincine fal rnshi.

Annah farin ciki ne ya rufeta tace “Kunsan juna kenan..”

Umar yace “Eh wlhy shekaru biyu dasuka wuce mukayi business ai kafin ya fara siyasa abokin business dinane..”

Annah ta kara wangale 32 tace “Masha Allahu..shikenan ta kwana gidan sauki..”

Umar yace “gaskia kam..”

Mu”azu kam tini jikinshi ya kra sanyi guiwowinsa suka karaya dukda yasan umar mutumne beyi tunanin ze tona masa asirinsaba.

Nande Aka gaggaisa, tareda nuna ango shima ya gaidasu cikin ladabi da biyayyah,..ba bata time Aka cika musu gbnsu da kyn motsa baki..

A fannin iyayen kam hk kawai sukaji yaron be kwanta musuba musammanma umar da harun shikam musa ta fanninsa da sauki sauki. Annah kam tini ta ta kaunacesu har bangon zuciarta.

Se 10 :pm sukabar gidan suka nufa nasu gidan, tareda Alqawarin za a turo waliyinsa susa rnr biki rnr jummarh me zuwa, matazone ya roki Alfarmar hkn Annah tayi musu..dantaki Matsawa ko nan da nan..Farhan kam baki yaki rufuwa.

Byn tafiyarsu Annah ta juyo ga yyn nata suka cigaba da tattaunawa. “Bnaso asa rnr Aurennan da nisa..” Cewar Annah daketa zumudi

Harun yace “Tom Annah.. Amma anyi tuyafa An mnta da Albasa..”

Annah tace “kmr yaya kenan?”

Harun yace “zamu shiga lamarin daba namuba a kn KYAUTAR ALLAH,..bamu ya cancanta mu bada auren kyautar Allah ba Raslan ya cancanta, domin Wannan huruminsane, mun bar masa mu namu Adduarh ne..”

Musa yayi charab ya amshe dacewa “Wlhy Abinda nkeso ince kenan tin tini..waishin shi Anma sanar dashi kuwa?”

Annah tyi jim kna tace “Af kaga nama mnta,,Ai ynzu seshi ummaruru ya sanar da shi, tou bb dmwa dmnde na fara gaya mukune, Tou ynzu kenan su waliyan na yaron gun babana zasuje kou?”

Harun yace “eh..”

Annah tace “Tou babu damuwa..Burinade Allah ya tabbatr mna da Alheri..” Duk suka amsa da Ameen..nan suka cigaba da dan taba hira zuwa 10:30pm Annah ta nufa dyn falon nata don zuwa bedroom dinta, danta farajin bacci, harma ta fara gyangyadawa.

Alhaji umar yasan Aibun Alhaji matazo Amma be fadaba, sbda A ganinsa, Ai be zama lallai dan nada Halin ubanba, Ammande yasawa rnshi insha ALLAH zeyi bincike a kn dan, inhar yaji da matsala da knshi ze dauki mataki, koda zeyi bakin jini a gun Annah.

A falonta ta tadda KYAUTAR ALLAH a zaune ta rafka uban tagumi, hannunta riqe da wayarta ta zuba mata ido tyi dealing number dinsa harta gaji Amsar dyace Akece mata wyr A kashe take..nan ta dasa aikin kukan nata, kai kace mutuwa Akace uban nata yy.. Nan idanuwanta sunka kumbura sukayi suntuma suntuma dasu hatta fuskarta ta kumbura.

Ido Annah ta zuba mata, “meye kika rafka uban tagumi kou mutuwa Akayi miki…ga uban kuka kuma knsha..tin safe kike kukannan kmr wadda Akayiwa wahayin mutuwa..waishin lafiyarki kuwa..”Annah ta krshe mgnr hnkli tashe.

“Annah daddy be kiraniba yau..wlhy be kiraniba..” Ta fasheda kuka.

Uban tsuki Annah taja kna tace “mtwwwssssss!Aise ki mutu tinda be kirakiba..”

Nan ta qara fashewa da kuka harda ta wurgar da wayarta qasa, nan ta fashe Abunka da Iphone sannan bb screen guad aJiki, nan ta hau bubbuga kafa tna kuka..

Annah ta kalleta cikeda bakin ciki da haushi.. “Iska na whlr dame kyn kara..”se kuma ta maida dubanta kn dining are, dan ganin kou taci abinci tin safe btaci komiba.
Kallo dya Annah taYima gun ta fahimci bata ta isa kn dining dinba ballan tna tasa rn taci Abinci…qarasawa dining din tyi danta tabbatrda tunaninta, bubbudesu tashigayi taga komi yadda yke ba aciba. “Abincinma bakiciba…so kike ki kashe knki kuma ki mutu kafura..” Tyi mgnr tna qarasowa inda take, tna cigaba da mita “wannan wacce iriyar rayuwace, kika saka knkinewai..” Ta krshe mgnr tna zama kusa da ita tna shafo kuncinta, itakm uwar yanson jiki kmr tna jira ta fada jikinta, taci gba da kukan nata. “Baza kici Abincin ba kenan..”

“Ni ni ni..bnajin yunwa..” Tyi mgnr tna kuka still.

“Karya kikeyi..Tin safe da babuci bb sha..ke waliyiyace..”

Kukan ta kara fashewa dashi tna lafewa jikin Annah, dan bb inda za a rarrasheta inba nanba.

“Kin dameni da kukafa..” Annah ta fada cikeda takaici.

KYAUTAR ALLAH tace “Annah bnfaji daddynaba…kuma bngnshiba..”

“Dayake dashi Aka haifeki ko..in kikayi Aure magank”

Tsagaitawa KYAUTAR ALLAH tyi da kukan nata tna nazarin kalaman Annah kna tace “Annah Aurene kawai ze iya rabani da Daddyna?”

Annah tace “kwaraima kuwa..inde kna doron dunia to tabbas Aurene ze rabaku, dan bnga namijin daze yardaba kina rungume wani gardinba..Alhalin shi muharraminkine..”

Turo bki tyi kna tace “Annah in kuma bnyi Auren bafa?”

“Ai bazeyuba kinada lafiarki da danyen jininkiba kiqiyin aure..Aishe Aure sunnarh ne na ma’aikin Allah..” Cewar Annah.

Shiru kawai KYAUTAR ALLAH tyi tna tunanin ta hnyar dazatabi ta kazance da daddynta na har Abadan abidina…”inasonka daddyna, bazn iya rbwa dakaiba rabuwa dakai kmr rabuwane da rayuwata….” Ta Fada a rnta hadi da qara lafewa a jikin Annah kmr wata mage.

“Maza tashi muje in bki Abinci..” Cewar Annah

“Na qoshi..” Tyi mgnr hadi da maqale kafada.

“Tou shikenan yy kyau, bari in kira Shi daddyn nki in gya masa..”

Zumbur KYAUTAR ALLAH ta tashi tna fadin “zanci…zanci..zanci Wlhy..” Annah ta kamota suka nufa dining ita tayi serving dinta kuma tyi feeding dinta kadan taci Ammande yafi babu. Annah da knta tayi mata wanka tasa mta kyn bacci kna suka kwanta ta shige jikin Annah, tna Emerging kmr daddyntane..inhar Raslan be nan to A dakin Annah take kwana,… Da yatsanta A baki tnata tsotso sannan da tunanin dad dinta A rnta har bacci ya kwasheta, baccin nata me cikeda mafarkansa.

Gabaki dya ya rasa natsuwarsa jiama kasa bacci yy sede ya kwana yna kwantarda burarsa Amma taki kwancia, yasha tablets harya gaji, ga azabar ciwon mara daya kwana dashi, gabaki dayade komi ya rincabe masa, duniarma tyi masa zafi har wata yar rama yy na rashin kwanciar hnkli. Kwananshi biyu be leqa ko kofar wajeba. Yau tinda safe misalin 7:pm ya figi motarsa yabar gidan jikinshi sanyeda kyn bacci yynda idanuwansa suka kada zuwa kalar red, da temakon Allah yakai knsa inda ykeda muradin zuwa.

Direct gidan ummih ya nufa dan A canne ze samu sassauci. A falonta ya yade zango yna shiga ya kwanta A kn kujerarta, be gnta a falonba, yasan bta bacci inde ta tashi da asubah bta komawa seta tabbatr ta kimtsa ko ina a gidanta.

Fitowa tyi daga kiching sanye takeda rigar bacci red se dogon hijjb data dora a kn rigar baccin, daddy byanan shiyasa take jinta a sake, sannan tyi baccin dadih.

Hannunta riqe da glass cup coffe ne a ciki. Tin kafin ta kaiga krsowa cikin falon Idanuwanta suka sauka a kn dannata, dan hk cikin sassarfa ta qaraso inda yke hnkli a dan tashe. “Sweetheart lafia de kou…” Ta fada tna qare masa kallo, cikin yn daqiku ta fahimci dmwarsa dan A bayyane take ga jarumarsanan a tsaye.

Ba tare dya bata Amsaba kawai se Hawaye ya shiga bin kuncinsa me rad’adi. Hnklintane ya kra tashi ta ajiye glass cup din hannunta ta qarasa ta zauna ta dora knshi a bisa cinyarta. “My darling …why are you crying..knasone nima kasani kuka kou..bkasan yadda blnke sonkaba kou..in bka fadamin dmwarkaba wazaka fadamawa..kouse byn na mutune zaka gayawa wanina, kuma ya zageka uhm my boy…gyamin mike damun dana tilo..”

Jawo hannunta yy ya dora kn jarumarsa.. “Ummih knji kou…kusan 2 days kenan ina fama da ita a hk..taki kwancia nyi nyi, ummih nasha tablet din ngji..pls help me kiyimi injection pls..” Yayi mgnr yna marairaicewa yynda hawaye ke kara bin kuncinsa.

Tausayinsane ya mamaye gaf ilahirin zuciarta zuwa gangar jikinta, ji tyi itama kmr ta masa kuka. “What! Almost 2 days kna a hk, kasha mgninka..” Tayi mgnr tna dauke Hannunta a kn burarsa dan tayi matukar firgita da yadda tajita A miqe ga girma, wannan ai tamafi ta daddyn nasa ta fada a rnta.

A mugun wahalce yace “Nasha UMMIH..at one time fa nasha guda goma..”

Zaro ido tyi jin yna neman halaka knsa.. “Bkada hnkline! Sha’awa haukane..Abinda akeshan kwara dya zakasha guda goma, so kke ka kashemin knka hba mna..” Ta krshe mgnr cikin tausasawa.

“Sowie ummih inajin abunne dayawa shiyasa..” Ya fadi hkn kmr ze dora hsnnu A ka ya fasa ihu.

“Kada ka kara pls..”

Daga mata kai yy alamar touh.

“Ina ihsan..” Ta tambayesa.

Dan guntun tsuki yy yace, “UMMIH na gya miki yafi a kirga bta iya Daukana nyi mata girma..tnada raki, gashi kullum inde na kusamceta se tje Anyi mata dinki..ga kuka-kuka..wlhy ummih haushinta nkeji, hknne yasa sam bnjin ddn kusantarta..”

“Sbda manhood dinka yy girmane my son..sannan kaga ihsan qaramace ykmata ka rinkayi small small pls..”

“Ayi kusan 2 month kou 3 month, karanci shine 2weekd Acemin inyi kadan kadan Ummih aini zan cutu..”

“Sowie darling..”

“Kibani injection pls ummih..” Ya marairaice

Jim tyi kna tace”ka mnta na bka injection da muna ksta, baxe yuba in bka ynzu sbda Ba ayi 3month ba kuma ka idartane se Anyi 3 months..”

“Ummih kiyimin hk kawai..pls,”

“Baze yuba..”

Kamo hannunta yy ya riqe cikin nasa yna mta magia..”dan Allah ummih, wlhy ni kadai nasan me nkeji, See abun se qara tashi yakeyi, pls ummih ki bni Abinda ze kashemin sha”awar gba daya pls..”

Zaro ido tyi,tabbas tassn bya hayyacinsa dan hk seta qara tausaya mata.

“Pls ummih ki temaka..wlhy na mnta yaushe rabon da inyi bacci pls..” Yayi mgnr hawaye na tsananta zirya a fuskarsa.

“Ya isa hk..” Ta fada cikeda tausayin dannata, yynda hawaye ya cika idonta. Miqewa tayi ta nufa wani daki, Dakine me dauke da gadon kwantar da mara lafia komi akwai a ciki , sanna ga wani show glass katoto, nan kuma pharmacy ne babbah, Abu dai-daine bb a ciki. Allura ta dauka da drib da komi dazata buqata kna ta dawo falon, kouda ta dawo taga abar tashi se qara tashi tkeyi yna numfashi sama sama. “Showie darling..” Ta fada cikeda tausayawa.

Daga mata kai kawai yy..Shap-shap tasa masa drib tareda allurorin rage sha”awa kou minti talatin ruwan beyi da fara shiga jikinsaba, ya farajin sassauci, A cikin awa daya har bacci me mugun nauyi da dadih yayi awon gaba dashi, time to time yna sauke ajiar zuciar whla..

Zaunawa tyi a seat din dazata rinka facing nashi, Tsurawa kyakyawar fuskarshi ido tayi, se ta karajin tausayinsa sbda ramar da yy tayi yawa, harga Allah dannata yna Azabtuwa. “Ya rabbih ka kawowa yaronnan mafita saboda Annabi (s.a.w)” ta fadi hkn a bayyane yynda zuciarta sam bta mata dadih,… Sadiyace ta shigo falon sanyeda doguwar rigar material rigar ta Amshi jikinta, tanada kiba madaidaiciya, tnada matsakaicin tsawo, Ammafa akwai kyau kmrta dya da ummih abinda ummih ta fita hasken fata ne, se kuma bakin lips da ummih kedsshi, ita kuma bta dashi “Ina kwana ummih..” Ta fadi hkn hadi da qarasowa, idonta ya sauka A kn Raslan, ga drib A hannunsa, nan da nan hnklinta ya tashi sbda ganin yadda yy rma.

“Lafia laj sady ina takwarata?” Diyar da sadiar ta haifa kenan babu Aure.

Sam hnklinta bemaji me ummih ke cewaba, dan sam hnklinta be gunta yna ga Raslan. “Anty meya sami my son, hk dukya rame wlhy..kou Abunne nasu na gado?”

Ummih tace “uhmn kede bari..”

xaunawa Sadiya tayi zucia fal dmwa, da tunani sbda tna mugunson Raslan hk shima ynasonta. “Ummih ynzu hk za a zuba masa ido saboda Allah, tou wai ina ita matar tasa take?”

Ummih tyi jim kna tace “Ai ihsan bazata iya dashiba, Sefa suyi 2month 3months basu kusanci junaba,…ni na rasa ina matsalar take..” Ta krshe mgnr cikeda damuwa.

Sadia ta daga girarta zuwa sama, ta bude idonta tar A kn sister din tata Kna tace “kinfasan inda matsalar take ummih, kede kawai kice bakida yadda zakiyi, tinda Yar Aminiarkice..Wlhy Son yna qoqari, indabadan ynada tsoron Allah ba Ai da tini yana neman mata, Ammashi hkn baya gabansa yafison halal dinsa, Allah na tuba yarinyardakou fasali bata dashi, samfa batada Asalin jiki..” Ta krshe mgnr cikeda takaici.

Ummih ta sauke Ajiar zucia kna tace “Ah”ah sady, yarinyarnanfa nada kyau Dai-dai nata, kumani bnganin lefinta shi dinnede yafi qarfinta,”

“Ai dmn kede Ummih bakisn lefin yarinyarnan..wlhy haushi tke bni ga iskanci iri-iri tnayi Amma sam baki gani Ummih, ga shigar bnza ga rashin sanin mutumcin kai, inba Raslan ba waze iya zama da shegiyarnan..”

Ummih tace “Bnda zagi mna hba sadia..”

“Dole a zageta Ummih se anyi mgna kice bazata iya daukarsaba, In bazata iyaba ya saketa mna, ya auro wata, Ai dunia mutane dayawa..ina Amfanin Auren nasu babu biyan buqata kullum yna yawo da Abu A miqe kawai ya tsangwami knsa yna zaman zamansa, Wannan Ai cutar da kaine, Da zalintar kai..kawai ya qara Aure, ya huta da iskncin shegiyarnan ya bawa bnza Ajiyarta..”

Ummih tace “da kiketa matsifarnan, ynzu ke a tunaninki kou yayi Auren akwai macen dazata iya daukarsane..”

“In babu ke ta yaya kika iya daukar ubansa..Ummih gaskia kiyi masa Adalci ki barshi yy Aure..” Sadia uwar yan tsiwa ta fada direct, sam ita hk tke batada munafurci.

UMMIH tace “kwata kwata nawa yke daze ajiye mata biyu…”

Fictional Story

Book compiler

The book title ,is compile by Mr HausaEbooks

Warning

KYAUTAR ALLAH hausa novel is a fiction and not real. Therefore, I Sa’adatu bint Abdullahi don’t allow anyone to rewrite or change anything in this novel. Anyone who removes my name or adds anything without my permission.

Some of Sa’adatu bint Abdullahi Novels

Below are few of Sa’adatu bint Abdullahi novels that we upload in this site, beware that those are not only her novels, as we specified that these are the one’s we upload to our site.

Among them there are free one’s and paid one’s and there are complete.

Download

Kindly click the below button to download, pls in case you get trouble trying to download kindly drop a comment.

Download any type of hausa novel which include Hausa Love,Adventure,fiction,Fantasy and other genre hausa novel paid and free and read them in confort of your zone at ArewaBooks.Com

DOWNLOAD NOW

Author’s Contact

  • Name : Sa’adatu bint Abdullahi
  • Wattpad Handle : Sa’adatu bint Abdullahi
  • Nick Name : Sa’adatu bint Abdullahi
  • Whatsapp Number : 08136349646
  • Nationality : Nigeria
  • Email :
  • Group : none

The Book is not freeJoin Our Telegram Group
Join Our Twitter page
Join Our Facebook page
Join Our Youtube Channel

Join Our Telegram Group

About Mr Hausa Ebooks 2238 Articles
The Power of pen

1 Trackback / Pingback

  1. ADON TAFIYA complete hausa novel by Fertymerh xarah - DL HAUSA NOVELS

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*