363 Views

Jaruma Ummi Rahab ta samu Juna biyu

 Jaruma Ummi Rahab ta samu Juna biyu

Posted by Mr Hausa Ebooks
Price GPL
Category News
Uploaded On 10 Nov, 2022
Upload Time 8:41 am
Hits 363 Views
Comment No Comments

Jaruma Ummi Rahab ta samu Juna biyu

da safiyar nan muke samun labari cewa jarumar kannywood Ummi rahab da akewa lakabi da yarinyar zango ta samu ciki (juna biyu).

jarumar dai ta ajjiye fim a gefe guda inda ta bi mawaki Lilin Baba sukai aure tun a farko farkon wannan shekarar ta 2022, auren nasu dai ya yi albarka tunda gashi har jarumar ta rabauta.

a safiyar yau ne jarumar ta wallafa a shafinta na Instagram mai suna Matar Lilin Baba cewa ta samu ciki cikin harshen turanci.

baya ga haka jarumar ta sanya gasa kan idan har mutane suka tayata murna a karkashin wannan pos da tayi da cewa congratulations kuma ta samu comment dari biyar zata baiwa mutane hamsin na farko kyautar dari biyar.

to muma dai daga nan sahar ta DLHAUSA NOVELS muna tayata murnar samun wannan karuwa Allah ya sauketa lafiyaJoin Our Telegram Group
Join Our Twitter page
Join Our Facebook page
Join Our Youtube Channel

Join Our Telegram Group

About Mr Hausa Ebooks 2249 Articles
The Power of pen

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*