469 Views

Inna Lillahi Wa’inna Ilaihirra Ji’uun Allah yayiwa Jarumi Sa’ado Ɓawo

 Inna Lillahi Wa’inna Ilaihirra Ji’uun Allah yayiwa Jarumi Sa’ado Ɓawo

Posted by Mr Hausa Ebooks
Price GPL
Category News
Uploaded On 23 Nov, 2022
Upload Time 9:19 am
Hits 469 Views
Comment No Comments

Inna lillahi wa’inna lihairraji’un yanzu yanzu muke samun labarin Allah yayiwa jarumin barkawancinnan maisuna Sa’ado Ado (Bawo) na kannywood dake futowa a fim tare da marigayi Ibro rasuwa.

Tuni har anyiwa jarumin da akafi sani sa bawo sutura anyi jana’izar sa bisa yadda addini ya tanadar.

Bawo ya kasance jarumin barkwanci dake taka muhimmiyar rawa a wasanninsu tare da marigayi rabilu musa dan ibro.

Tun bayan rasuwar Marigayi Ibro ba kasafai ake ganin fuskar marigayi Ɓawo a fina finai ba kasancewar dama can Ibro ya janyo su harkar kuma Allah yai masa rasuwa.

Rasuwar jigon harkar fina finan barkwanci marigayi rabilu musa dan ibro shi ya kuma kwantar da harkar fina finan barkwancin ya kasance aka daina ganin da yawa daga jaruman a fina finai.

Daga karshe muna yiwa Sa’ad Ado addu’a Allah ya jikansa yai masa Rahma yasanya mutuwa ta zamto hutu a gareshi AmeenJoin Our Telegram Group
Join Our Twitter page
Join Our Facebook page
Join Our Youtube Channel

Join Our Telegram Group

About Mr Hausa Ebooks 2238 Articles
The Power of pen

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*