209 Views

Duk fadin kano babu maza sai Talo Talo inji wata budurwa

 Duk fadin kano babu maza sai Talo Talo inji wata budurwa

Posted by Mr Hausa Ebooks
Price GPL
Category News
Uploaded On 14 Nov, 2022
Upload Time 8:03 am
Hits 209 Views
Comment No Comments

Wata budurwa mai suna Hafsat M Auwal ta wallafa wani bidiyo a shafinta na Tiktok inda take bayyana cewa a duk fadin Jihar Kano babu maza sai talo talo inda maganartata ta zamo abin cece kuce tsakanin mutanen kafofin sadarwa ga daj abunda budurwar ta wallafa kamar haka

“Assalamu warahamatullah ina son wannan fadarkawa taje kunnen da nake son taje ina malaman mu masu fadakarwa akan magangun da makamantansu ina malam dr abubakar sadiq? Ina malam dr Gadon kaya da sauran malaman mu.

Billahil azimu kano babu maza,na rantse da wanda ya halliceni kano babu maza duk sun zama talo talo saboda yawan aurace aurace yawan fitar mata a gida a yanzu na rantse da Allah matar aure tafi wadda bata da aure gantali a kano.

Billahil azimu matan aure a kano sunfi iskanci fiye da matan da basu da Aure wallahi tallahi ina da kwakwarar sheda abinda yasa na fadi wannan magana badan komai ba matan aure suke yawon gantali saboda babu maza sun zamo talo talo.

Saboda mazan sun zamo kamar rakumi zai kwanta sun zama rigijaja gasu nan sai a hankali babu abinda mazan kano sunka iya karka chakfa sun zamo sai a hankali.

Wallahi malamanmu kozu ku fadakar akan wannan abu su tabbatar kafin ka aurarma mutum diyar ko kanwarka ko yar uwarka an tasafashi an zaɓarɓaka shi an dafashi Sa’a nan kafin a yadda ayi masa aure.”Join Our Telegram Group
Join Our Twitter page
Join Our Facebook page
Join Our Youtube Channel

Join Our Telegram Group

About Mr Hausa Ebooks 2218 Articles
The Power of pen

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*