260 Views

Bidiyon ƴan tik tok da akewa zargin ƴan maɗigo ne

 Bidiyon ƴan tik tok da akewa zargin ƴan maɗigo ne

Posted by Mr Hausa Ebooks
Price GPL
Category News
Uploaded On 05 Nov, 2022
Upload Time 7:18 am
Last Modified Date November 7th, 2022
Last Modified Time 12:09 am
Hits 260 Views
Comment No Comments

Bidiyon ƴan tik tok da akewa zargin ƴan maɗigo ne.

Wasu ƴan mata biyu na hausawa sun saki bidiyonsu a tik tok ƴanda suke ta shafe shafen junansu, wanda hakan ya sanya mutane ke zargin ko sunyi auren jinsi ne (maɗigo)

Da yawa daga cikin mutane sunyi tofin ala tsine ga ƴan matan biaa ga irin bidiyoyin da ƴan matan ke dorawa a sahar TikTok wanda a kusan ko yaushe za’a gansu manne da juna suna shafe shafen juna.

Ɗaya daga cikin matan ta fito ta barranta kanta daga zargin da mutane keyi musu kuma ta sanar cewa au ba ƴan madigo bane, kuma ma bidiyon bata sadda aka daukeshi ba.

Kuna iya kallon bidiyon a nan kasa
https://vm.tiktok.com/ZMFU4HynP/Join Our Telegram Group
Join Our Twitter page
Join Our Facebook page
Join Our Youtube Channel

Join Our Telegram Group

About Mr Hausa Ebooks 2238 Articles
The Power of pen

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*