832 Views

Bazan daina yiwa ƴan siyasa addu’a ba cewar Alaramma Ahmad Suleiman

 Bazan daina yiwa ƴan siyasa addu’a ba cewar Alaramma Ahmad Suleiman

Posted by Mr Hausa Ebooks
Price GPL
Category News
Uploaded On 18 Nov, 2022
Upload Time 10:58 am
Hits 832 Views
Comment 1 Comment

Shahararren maja bakin arewacin najeriya alaramma Ahmad Suleiman ya sanar cewa babu abunda zai hanashi yiwa ƴan takara Addu’a.

Asalin abun da ya janyo ce ce kucen shine da fari an gano Alaramma Ahmad Suleiman a gidan dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar PDP Alhaji Atiku Abubakar.

sannan kwanannan an kuma gano Alarammar a kano tare da dan takaran shugaban kasa a jam’iyyar APC Alhaji Asiwaju Bola Ahmed Tinubu.

Sanann duka kuma an sake ganin Alarammar a jos yayin taron yan siyasa wanann tasa mutane ke ta cece kuce kan gane ganen da akewa futaccen majabakin.

A kafar sadarwar Tiktok kuwa har yan tiktok sun fara hawa kan wakoki suna aibata malamin.

Jaridar DCL sun yi hira da Alaramma Ahmed suleiman kan wannan batu inda a cikin hirar ya tabbatar musu cewa shi fa babu gudu babu ja da baya bazai taba daina yiwa yan siyasa addu’a ba.Join Our Telegram Group
Join Our Twitter page
Join Our Facebook page
Join Our Youtube Channel

Join Our Telegram Group

About Mr Hausa Ebooks 2249 Articles
The Power of pen

1 Trackback / Pingback

  1. Wani matashi ya dirkawa matar yayansa amarya ciki a jihar Nasarawa - DL HAUSA NOVELS

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*