71 Views

Ba wanda ya isa ya saka a rusa min gida – Martanin Rarara wa Ganduje

 Ba wanda ya isa ya saka a rusa min gida – Martanin Rarara wa Ganduje

Posted by Mr Hausa Ebooks
Price GPL
Category News
Uploaded On 31 Oct, 2022
Upload Time 12:54 pm
Last Modified Date November 7th, 2022
Last Modified Time 12:09 am
Hits 71 Views
Comment No Comments

Shahararre  kuma fitaccen mawakin siyasannan mai suna Dauda kahutu rara, biyo bayan sabanin daya afku tsakaninsa da gwamnan Jihar Kano Alhaji Dr Abdullahi Umar Ganduje, har takai ga Ganduje yayi yunkurin rusa ma mawakin gida.

Mawakin siyasan ya fito yay i Magana a kafar sadarwa kan cewa Ganduje bai isa ya rusa masa gida ba kasantuwar gidan nasa ma bashi ya gin aba illa iyaka sabuntawa da yayi.

A baya dai mawaki Dauda Kahutu rarara ya kasance na hannun daman gwamna Abdullahi Umar ganduje a fagen mawakansa na siyasa, kana kuma shike jan ragamar wakokin gwamnan wanda har tana kaiwa gay a sanya gasa bias ga wakokin gwamnan.

Sai dai cikin satin daya gabata wani lamari ya shiga tsakanin mawakin da gwamnan inda lamarinnasu ya tabe har ta kai ga mawakin yayi wata waka yana mai aibata gwamna ganduje wanda hakan bai wa gwamanan dadi ba.

Bisa zantawar da mawakin yayi a kafar sadarwa y ace “ koda ma ace gidan nasa ya ginashi ne bias kan hanyar lantarki to gwamnan ba zai saka a rusa masa face in zai gina masa wani sabo ne.”

Acewar Rarara gidansa bas hi ya gina gwamnati ce ta gina masa gidan nasa da kanta shi dai kawai ya kuma sabunta gidan ne.

Kana kuma Dauda kahutu rarara ya kuma bayyana wasu mawaka  daya ayyanasu a matsayin makiyansa, yace suna nan suna neman inda gine-ginensa suke don su saka a rushesu bias yunkurinsu na talauta shi.

Mawakin bai bayyana mana sunan mawakan ba.

Kuna iya sauraron cikakkiyar hirar da akayi da mawakin a nan kasa .Join Our Telegram Group
Join Our Twitter page
Join Our Facebook page
Join Our Youtube Channel

Join Our Telegram Group

About Mr Hausa Ebooks 2218 Articles
The Power of pen

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*