
Posted by | Mr Hausa Ebooks |
Price | GPL |
Category | News |
Uploaded On | 30 Nov, 2022 |
Upload Time | 2:51 pm |
Comment | No Comments |
Ana fama da karancin kwaroron roba a Kenya
Kungiyoyin fararen hula akasar Kenya sun koka kan yadda kororon roba yai karanci a kasar, da kuma wadda ake raba musu kyauta.
asali dai ana shigo da kwaroron robar ne daga kasashen waje don a rarrabawa masu bukata amma yanzunnan mahukuntan dake shigowa da kwaroron roban sun daina saboda tsananta harajin da akayi akai.
wasu daga cikin mutanen kasar suna kokarin ganin an cirewa kororon robar wannan haraji kasancewar hakan zai dakile yawan kamuwa da cutar HIV.
Bisa ruwaitowar BBC Hausa sun sanar a kowacce shekara kasar Kenya na bukatar kwaroron roba Milyan 455, amma basa samu kuma gwamnatin kasar na iya samar da milyan 150 kacal.
hakanan tsawon shekarar dta gabata an fuskanci annobar rashin kororon robar a duka fadin asiboticin kasar.
a yanzu kam farashin kororon roba a kasar ya kai dalar amurka daya daidai da Naira 840 na Naira a yanzu.
Join Our Telegram Group
Join Our Twitter page
Join Our Facebook page
Join Our Youtube Channel
Leave a Reply
You must be logged in to post a comment.