685 Views

An tsinci gawar wata karuwa a hotel bayan da customanta ya kasheta

 An tsinci gawar wata karuwa a hotel bayan da customanta ya kasheta

Posted by Mr Hausa Ebooks
Price GPL
Category News
Uploaded On 30 Nov, 2022
Upload Time 11:49 am
Comment No Comments

An tsinci gawar wata karuwa a hotel bayan da customanta ya kasheta

An tsinci gawar wata karuwa a hotel a Zaria bayan da saurayinta ya kasheta.

Matar mai suna Blessing John an gano gawarta ranar 22 November a hotel dake Zaria inda customanta ya kasheta.

Jaridar Daily News24 sun labarta sun yi kokarin kiran kakakin rundunar yan sandar jihar kaduna don jin ta bakinsa akan zancen amma basu sameshi ba.

Wani daga cikin wayanda ke kama daki a hotel din wanda ya nemi a sakaya sunansa yace “ana zargin kwastoman Blessing ne ya kashe ta kimanin kwanaki 2 baya, kafin a gano gawar, ranar Lahadi da misalin karfe 5:30 na yamma.”

daga wata majiya mai inganci ta tabbatar da Marigayiya Blessing ta fito ne daga Jihar Benue, inda ta sauka a kaduna kuma ta riki karuwanci a matsayin sana’artaJoin Our Telegram Group
Join Our Twitter page
Join Our Facebook page
Join Our Youtube Channel

Join Our Telegram Group

About Mr Hausa Ebooks 1438 Articles
The Power of pen

Be the first to comment

Leave a Reply