63 Views

An saka ranar auren Rukayya dawayya da shugaban tace fina-finan Kannywood Afakallu

 An saka ranar auren Rukayya dawayya da shugaban tace fina-finan Kannywood Afakallu

Posted by Mr Hausa Ebooks
Price GPL
Category News
Uploaded On 01 Nov, 2022
Upload Time 9:15 am
Last Modified Date November 7th, 2022
Last Modified Time 12:09 am
Hits 63 Views
Comment No Comments

An saka ranar auren Rukayya dawayya da shugaban tace fina-finan Kannywood Afakallu

Shugaban Hukumar tace fina finai na jihar kano Alhaji Isma’il Afakallahu zai shiga ɗaka tare da tsohuwar jarumar masana’antar Rukayya Dawayya.

Shugaban tace fina finan dai na jihar kano shi ya sanar da daurin auren a shafinsa na Instagram inda ya bayyana za’a daura auren ranar hudu ga watan nuwamba na wannan shekarar da misalin karfe biyu na rana a masallacin tishama dake jihar kano.

Itama jarumar ta sanar da daurin auren bayan da shi afakallahu ya sanar.

Abokan ayyukansu na fina-finan hausa na ta sanya albarka da murna ga wannan aure nasu indada dama sukaita reposting sanarwar daurin auren a kafafalen sada zumuntarsu.Join Our Telegram Group
Join Our Twitter page
Join Our Facebook page
Join Our Youtube Channel

Join Our Telegram Group

About Mr Hausa Ebooks 2223 Articles
The Power of pen

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*