553 Views

Allah sarki masoyan Maryam Babban Yaro zasu siya mata waya

 Allah sarki masoyan Maryam Babban Yaro zasu siya mata waya

Posted by Mr Hausa Ebooks
Price GPL
Category News
Uploaded On 17 Nov, 2022
Upload Time 3:46 pm
Hits 553 Views
Comment No Comments

Ko kun tuna da jaruma Maryam Gidado da akewa lakabi da Maryam babban yaro tsohuwar jarumar kannywood.

Kasantuwar barin jarumar masana’antar ta kannywood hakan yasa aka daina jin duriyarta a fina finan kannywood na yanzu dake tashe.

Duk da jarumar ta ja baya kana yanzu masana’antar Kannywood ta yara ƙananu suke hakan shi yasanya directocin masana’antar dena sakata a fim ?.

Jarumar dai ta kasance ma’abociyar ta’ammaki da kafafen sada zumunta inda masoyanta ke bibiyanta a shafinta na TikTok.

Ganin yanayin da jarumar ke ciki kawai ya sanya masoyan nata suka fahimci lallai jarumar na cikin wani hali.

Wannan tasa sukai gangami suka ce ya kamata su taimakata ko da ta hanyar siya mata wayace iphone x.

Alhamdulillah da yawa daga cikin masoyan nata sun nuna goyan bash bisa ga wannan kudiri na siya mata har ma sun fara dabbakashi.

Daga karshe suka tayata da Addu’a.Join Our Telegram Group
Join Our Twitter page
Join Our Facebook page
Join Our Youtube Channel

Join Our Telegram Group

About Mr Hausa Ebooks 2223 Articles
The Power of pen

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*