1191 Views

Abun mamaki : Yadda Kibar Tsohuwar matar Ado gwanja ya baiwa mutane mamaki

 Abun mamaki : Yadda Kibar Tsohuwar matar Ado gwanja ya baiwa mutane mamaki

Posted by Mr Hausa Ebooks
Price GPL
Category News
Uploaded On 25 Nov, 2022
Upload Time 6:01 pm
Hits 1.2K Views
Comment No Comments

Maimuna da ta kasance tsohuwar matar mawakin mata Ado Gwanja,ta saki wani bidiyo na tsawon sakanni goma sha hudu, in da wannan bidiyon ya baiwa mutane mamaki gaya ganin irin kibar da Maimunar tayi cikin kankanin lokaci.

da yawa daga cikin mutane suna rokanta kan ta koma ga gidan mijinta wasu kuwa nayi mata fatan alkhairi da sam barka.

ga bidiyon a nan kasaJoin Our Telegram Group
Join Our Twitter page
Join Our Facebook page
Join Our Youtube Channel

Join Our Telegram Group

About Mr Hausa Ebooks 2238 Articles
The Power of pen

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*