Yan Real Madrid Zasuji Dadin Wannan Labarin: Ana Wata Gawata Naseer Nacikin Matsala Kan Batun Mbappe

 Yan Real Madrid Zasuji Dadin Wannan Labarin: Ana Wata Gawata Naseer Nacikin Matsala Kan Batun Mbappe
Posted by Mr Hausa Ebooks
Price GPL
Category Sports
Uploaded On 05 Sep, 2021
Upload Time 3:48 pm
Hits 176 Hits
Comment No Comments

Description

Yan Real Madrid Ne Kawai Zasuji Dadin Wannan Labarin: Ana Wata Gawata Naseer Nacikin Matsala Kan Batun Mbappe

Also Read Hukunci Da Akema Kowacce Kungiya Da Aka Kamata Tanayiwa Dan Wasa Cushen Ra’ayi

Shugaban kungiyar kwallow kafa ta PSG nacikin babbar cakwakiya kan dan wasan PSG wato Kylian Mbappe sakamakon wasu lamura dasuka fadome kaitsaye batare da yashiryaba

Shugaban kungiyar kwallow kafa ta PSG yadauki dan wasa Kylian Mbappe daga PSG daga monaco a shekarar 2017 sannan yafara buga wasa a shekarar 2018

Sede abunda shugaban PSG din yamance shine dan wasan sadda za ai cinikayyarsa dan wasan anyi wani kalar ciniki wanda shikanshi Naseer Alkhalafi dinma yamance

Kungiyar monaco da shugaban PSG sunyi cinikayya akan dan wasan PSG akan lallai idan dan wasan yanuna kansa har kungiyoyi suka nuna sunasansa to dole PSG din zasu biya wasu manyan kudade

Daya daga cikin sharadin shine kungiyar ta PSG din zatabiya zunzurutun kudi har naira milyon 40 idan har dan wasan yatashi barin kungiyar ta PSG

Yanzu Naseer din zabi biyu garesa imma de yabar dan wasan yatafi zuwa wata kungiya yakarbi kudade sannan yabiya monaco kokuma shi ye asara domin dole seyabiya kudaden ahalin yanzu

Join Our Telegram Group
Join Our Twitter page
Join Our Facebook page
Join Our Youtube Channel

Join Our Telegram Group

Download Hausa Films

Download Hausa Musics at Viralnorth

Leave a Reply
Related Files

Hausa Ebooks

Movies and Films

Musics

error: Alert: Content is protected !!
%d bloggers like this: