Download Hausa Novels,Musics,Videos and Movies for free

Yadda wani ango ya fashe da kuka a wajen daurin auren shi, ya daurewa mutane kai

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Ango ya fashe da kuka hoto daga Instagram

Yadda wani ango ya fashe da kuka a wajen daurin auren sa abinda ya daurewa mutane da dama kai

Wani dan Najeriya ya baiwa mutane mamaki ranar daurin auren shi, ya fashe da kuka cikin mutane wanda ake kyautata zaton na murna ne. Ya kasa dainawa duk da dai abokansa sunyi iya kokari wajen shawo kansa

Also Read Pastor ya yi murabus daga Cocin Katolika bayan Ya fada Soyayya da Wata Mata

Kokarin tsayawa da kukan sai hawaye su cigaba da fitowa ta idonshi, mutane da dama sun fadi albarkacin bakin su game da wani bidiyon da aka wallafa a shafin @instablog9ja.

Mutane sunyi mamakin meyasa yake wannan kukan, nan gaba ma yana da damar ka ra auren wasu matan.

Akwai mutane da suke ganin kukan da yakeyi na karya ne, kuma wannan kuka ba shine yake nuna cewa mutum ba zai cuci matar shi ba.

Kukan dadi, babu sauki samun yarinya

Tambayar da akeyi nan shine, shin kukan soyayyane ko kuwa kukan neman taimako yake?

Yana kuka irin haka, duk da cewa yayi kama da mazan da suke auren mata hudu.

Join Our Telegram Group

Download Hausa Films

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.