Yadda Sakon Florentinho Perez Yagirgiza Magoya Bayan Kungiyar Real Madrid Tareda Sasu Kuka

 Yadda Sakon Florentinho Perez Yagirgiza Magoya Bayan Kungiyar Real Madrid Tareda Sasu Kuka
Posted by Mr Hausa Ebooks
Price GPL
Category Sports
Uploaded On 01 Sep, 2021
Upload Time 7:27 am
Hits 144 Hits
Comment No Comments

Description

Yadda Sakon Florentinho Perez Yagirgiza Magoya Bayan Kungiyar Real Madrid Tareda Sasu Kuka

Bayan sanar dakulle kasuwayar siye damusayar yan wasa a jiya shugaban kungiyar kwallow kafa ta Real Madrid yabayyana takaicinsa narashin daukar Kylian Mbappe

Kylian Mbappe shine dan wasa wanda kungiyar kwallow kafa ta Real Madrid tafi kakabewa fiye da Haaland amma sede kungiyar PSG din taki tasallamamasu shi

Real madrid sakamakon Mbappe basu tsaya sunyi wata cinikayyaba sun maida hankalinsu ne kawai akan Kylian Mbappe idan baku mantaba dama munkawo maku rohoto akan yadda PSG suke cinikayyarsu da abunda yafafu tsakanin PSG da Barcalona a 2019

A sakon na Florentino Peres din yabayyana cewa “yana baiwa dukkan wani magoyin bayan kungiyar kwallow kafa ta Real Madrid akan abunda yafaru munsan dayawa daga cikin magoya kungiyar mu najin haushinmu

Saidai amma susani munyi iya bakin kokarin domin ganin munfarantamaku rai tahanyar dauka Kylian Mbappe sede hakan yagaza cimmawa a yanzu yakamata mubar abunda yawuce mufuskanci abunda ke gabanmu”

Wadannan sune kalaman Florentino Perez shugaban kungiyar kwallow kafa ta Real Madrid dayayi ayau shin kuna ganin kuwa balaifinsa a wajan cinikayyar rashin zuwan Kylian Mbappe

Join Our Telegram Group
Join Our Twitter page
Join Our Facebook page
Join Our Youtube Channel

Join Our Telegram Group

Download Hausa Films

Download Hausa Musics at Viralnorth

Leave a Reply
Related Files

Hausa Ebooks

Movies and Films

Musics

error: Alert: Content is protected !!
%d bloggers like this: