Wasu Tagwaye ‘yan Isra’ila dake manne da Juna sun ga junansu a karon farko bayan tiyata

 Wasu Tagwaye ‘yan Isra’ila dake manne da Juna sun ga junansu a karon farko bayan tiyata
Posted by Mr Hausa Ebooks
Price GPL
Category News
Uploaded On 06 Sep, 2021
Upload Time 3:21 pm
Hits 225 Hits
Comment No Comments

Description

Wasu Tagwaye 'yan Isra'ila dake manne da Juna sun ga junansu a karon farko bayan tiyata
Wasu Tagwaye ‘yan Isra’ila dake manne da Juna sun ga junansu a karon farko bayan tiyata

Wasu tagwaye ‘yan Isra’ila da ke haɗe da juna sun ga juna a karon farko bayan tiyata

tagwayen ‘yan shekara guda, waɗdanda aka haifesu a manne da juna, sun yi ido biyu da junansu karon farko bayan an yi musu tiyatar rabuwa da ba ai tsammani ba a kasar Isra’ila.

Also Read Tarihin Aliyu Mai-Bornu, Mutumin dake kan Naira Dubu Daya

Tagwayen ‘Yan matan da ba a bayyana sunayensu ba, an ce suna samun sauki sosai bayan anyi aikin raba su,

Tawagar kwararrun masana likitoci guda goma sha biyu sun yi aiki tare na har awanni goma sha biyu 12hours don raba su a aikin tiyata na farko irin sa d akayi a kasar.

Join Our Telegram Group at Telegram

Join Our Twitter at Twitter

Join Our Facebook at Facebook

Join Our Youtube at YouTube

Join Our Telegram Group
Join Our Twitter page
Join Our Facebook page
Join Our Youtube Channel

Join Our Telegram Group

Download Hausa Films

Download Hausa Musics at Viralnorth

Leave a Reply
Related Files

Hausa Ebooks

Movies and Films

Musics

error: Alert: Content is protected !!
%d bloggers like this: