Download Hausa Novels,Musics,Videos and Movies for free

Wannan Labari Bazewa Duk Wani Magoyin Bayan Kungiyar Real Madrid Dadiba

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Wannan Labari Bazewa Duk Wani Magoyin Bayan Kungiyar Real Madrid Dadiba

Also Read Shin Yan Real Madrid Kunyarda Da Wannnan Zargin Kuwa Kan Wannan Sako Da Laporta Ya Aikawa Da Perez

Kungiyar kwallow kafa ta Real Madrid tatabbar da siyar da dan wasan da magoya bayan kungiyar kwallow kafa ta Real Madrid sukeyiwa hasashen zezama babba nangaba

Dan wasan a wannan kakar yafara buga wasa sannan da alamu dan wasan haziki sede kungiyar Real Madrid naganin siyar da dan wasan ahalin yanzu shine abu mafi kyau saboda akwai yan wasa sosai

Kungiyar ta Real Madrid tattabar da bayar da dan wasan cebellos zuwa kungiyar Real Betis amatsayin aro na shekara daya sannan dakuma yarjejeniyar siyan dan wasan akan kudi 30M inde har yayi bajinta sosai

Kungiyar Real madrid tace siyar da yan wasan shine mafi a’ala domin yasamu damar gogewa dakuma buga wasanni akaikai saboda idan yana kungiyar Real Madrid ahalin yanzu to akwai manyan yan wasa agabansa wanda ba lallaibane yarinka samun damar buga wasa akai

Join Our Telegram Group
Join Our Twitter page
Join Our Facebook page
Join Our Youtube Channel

Join Our Telegram Group

Download Hausa Films

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.