Download Hausa Novels,Musics,Videos and Movies for free

Shin Yan Real Madrid Kunyarda Da Wannnan Zargin Kuwa Kan Wannan Sako Da Laporta Ya Aikawa Da Perez

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Shin Yan Real Madrid Kunyarda Da Wannnan Zargin Kuwa Kan Wannan Sako Da Laporta Ya Aikawa Da Perez

Shugaban kungiyar kwallow kafa ta Barcalona Joan Laporta yabayyana zarginsa da yakeyiwa Naseer Alkhalafi da kuma shugaban kungiyar Real Madrid Florentino Perez kan ki bada hadinkai

Also Read Abun Mamaki: Sunan Dan Wasan Dayazabi Benzema Amatsayin Best Strike Na Duniya

Shugaban kungiyar na barcalona yabayyana cewa yakamata Florentino Perez dakuma Naseer subada hadin kai sosai kan maganar Super League Cup amma basi hakan ba

Joan Laporta din yabayyana cewa abu mafi ban haushi shine kuyi alkwarin hada kai da mutun amma kuma seyazo ya yaudareka saboda kawai yabaka haushi

Joan laporta din yakara dacewa idan muka dawo maganar CVV wannan ma tabangaran Real Madrid takawomana matsala wanda yaja har muka rabu da babban dan wasanmu Lionel Messi

Joan Laporta din kamar yadda yabayyana a jiya a wani bayani dazeyi wanda beshafi maganar ba amma kuma Joan Laporta din yayi maganar saboda haushi dayaji

Yace munkulla cewa zamu hada kanmu gameda cimma nasara akan Super League amma kuma Real Madrid din setafaki idonmu seda lokaci yakaraso tace ita baruwanta

Join Our Telegram Group

Download Hausa Films

Download Hausa Musics at Viralnorth

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.