Salah Bayyana Kungiyar Da Zekoma Tsakanin Real Madrid ko Barcalona

 Salah Bayyana Kungiyar Da Zekoma Tsakanin Real Madrid ko Barcalona
Posted by Mr Hausa Ebooks
Price GPL
Category Sports
Uploaded On 06 Sep, 2021
Upload Time 1:20 pm
Hits 165 Hits
Comment No Comments

Description

Salah Bayyana Kungiyar Da Zekoma Tsakanin Real Madrid ko Barcalona

Dan wasan kungiyar kwallow kafa ta Liverpool Mohammad Salah yasanar da bayyana kungiyar da zekoma akaka mezuwa a tsakanin kungiyar Real Madrid dakuma Barcalona

Also Read Real Madrid tabayyana sabon fitaccan dan wasan da zata dauka akaka mezuwa

Kamar yadda kukasani dan wasan yasanar dacewa zebar kungiyar ta Liverpool sakamakon baza su iya biyansa kudin da yatambaya ba na albashi ba

Nan take kungiyar kwallow kafa ta Real Real Madrid din tafitar da sanar gameda da tafara tattaunawa gameda daukar dan wasan akaka mezuwa

Saidai bayan wasu awanni kungiyar itama tabayyana sha’awarta nadaukar dan wasan akaka mezuwa

Saidai cikin wata sanarwa da dan wasan yafitar a shafinsa na Facebook yatabbatar dacewa haryanzu betabbatar da kungiyar da zeci gaba da bugama wasa ba akaka mezuwa

Duk da anfi alakanta dan wasan da kungiyar Mancity sai dai dan wasan yafison zuwa gasar Laliga a yayinda kuma dan wasan akafi ganin zezabi Real Madrid ne

Join Our Telegram Group
Join Our Twitter page
Join Our Facebook page
Join Our Youtube Channel

Join Our Telegram Group

Download Hausa Films

Download Hausa Musics at Viralnorth

Leave a Reply
Related Files

Hausa Ebooks

Movies and Films

Musics

error: Alert: Content is protected !!
%d bloggers like this: