Download Hausa Novels,Musics,Videos and Movies for free

Noor buhari ta karyata batun dake yawo kan tace dan talaka zata aura

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Diyar shugaban kasar Nigeria Muhammadu Buhari kuma autarsa, ta karyata wani batu daje ta yawo a kafar sada zumunta cewa ita tace dan talaka zata aura.

lamarin ya faru ne bayan auren yayanta Yusuf Buhari da amaryarsa Zahra Ado Bayero, inda aka dinga yamadidi da batun da ake dangantashi da fadin ita Noor din.

Also Read Ni dan talaka zan aura inji autar shugaba Buhari

sai dai noor ta bayyana cewa ita bata taba wani magana makamancin wanann ba hasalima ita bata taba magana akan aure ba,

Noor ta fadi hakanne a shafinta na sada zumunta bayan data bude shashin amsa tambaya wanda mutane da dama suke tambayarta, a gameda wanann lamari ga dai amsar da ita noor din ta basu cikin hoto a kasa

Join Our Telegram Group
Join Our Twitter page
Join Our Facebook page
Join Our Youtube Channel

Join Our Telegram Group

Download Hausa Films

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.