Download Hausa Novels,Musics,Videos and Movies for free

Naseer Alkhalafi: Dalili Biyune Yasa Muka Ki Siyarwa Da Real Madrid Mbappe

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Naseer Alkhalafi: Dalili Biyune Yasa Muka Ki Siyarwa Da Real Madrid Mbappe

Shugaban kungiyar kwallow kafa ta psg yasanarwa da Real Madrid dalilin dayasa yaki yasayarwa da kungiyar Real Madrid Kylian Mbappe 

Also Read Anceloti Yatabbatar Da Tsige Wasu Yan Wasa Daga Kungiyar Real Madrid A Yau


A wata fira dayayi ta tsawan mintuna 45 yashaidawa magoya labaran france kan dalilin dayasa yaki karbar tayin kungiyar real madrid kan Mbappe


Naseer din de yazayyano wasu abuguwa guda biyu wanda sune abuguwan da suka sa dole suka ki karbar tayin kamar yadda yace ayau alhamis 


Abu nafarko shine yace kungiyar Real Madrid sunshigo cinikayyar Mbappe batareda suna da wasu isassun kudade ba wanda sede sita kame kame 


Abu Na Biyu da yabayyana shine kungiyar real madrid tarainamasu wayo ayayinda muka bayyana cewa dasukawo 200M amma se mikomana tayin 140M sukai wanda munso sucike 150M mukarba munagab dacewa dasubada hakan sekawai sakon rainin wayo sukaimana kan nuna suba talakawabane kuma ba Mbappe kade bane dan wasa aduniya ba

Wannan shine abunda Naseer Alkhalafi din yabayyana ma manema labarai amma shin ku meye ra’ayinku akan hakan

Join Our Telegram Group

Download Hausa Films

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.