Na tuba da yin rawa a fim – Ali nuhu

 Na tuba da yin rawa a fim – Ali nuhu
Posted by Mr Hausa Ebooks
Price GPL
Category News
Uploaded On 06 Sep, 2021
Upload Time 7:20 am
Hits 352 Hits
Comment No Comments

Description

fitaccen jarumin fina finan hausa kuma sarki a a masana’antar Kannywood Jarumi Ali Nuhu, ya bayya cewa yayi ritaya wa yin rawa a fim.

jarumin ya sanar da hakanne a yayin wata hira da akayi da shi da yan jarida.

kazalika ana ganin cewa jarumin yayi jirwayen bushiya domin kuwa bayan ya fafi hakan sai ya kuma cewa, bawai rawa gaba daya na bari ba a’a irin dai rawar karkada kugunnan ce na bari, amma zan runga takawa da kafa kadan kadan

Ko me zaku ce?

Join Our Telegram Group
Join Our Twitter page
Join Our Facebook page
Join Our Youtube Channel

Join Our Telegram Group
Join Our Twitter page
Join Our Facebook page
Join Our Youtube Channel

Join Our Telegram Group

Download Hausa Films

Download Hausa Musics at Viralnorth

Leave a Reply
Related Files

error: Alert: Content is protected !!
%d bloggers like this: