Mutane bakwai ne suka shiga musunci a dalilin fina finan hausa – Falalu A Dorayi

 Mutane bakwai ne suka shiga musunci a dalilin fina finan hausa – Falalu A Dorayi
Posted by Mr Hausa Ebooks
Price GPL
Category News
Uploaded On 06 Sep, 2021
Upload Time 7:50 am
Hits 225 Hits
Comment No Comments

Description

Jatumi Kuma mai bada umarni a masana’antar kannywood ya bayyana cewa mutane bakwai ne suka shiga musulunci a ta dalilin fina-finan hausa.

A zanatawar da jarumin keyi da Freedom Radio ya ce ansha Samun masu shiga musulunci a sanadiyyar fina finan hausa.

yace “daya daga ciki a kaduna dakaina na kaita wurin Dr. Gummi ta karbi kalmar shahada, kuma lokaci zuwa lokaci ana samu yanzu jimillan mutun bakwai ne.

falalu ya jadda cewa su ba wa’azi suke ba illa isar da sako kuma sakon na isa inda ake da bukatan ya isa

Join Our Telegram Group
Join Our Twitter page
Join Our Facebook page
Join Our Youtube Channel

Join Our Telegram Group
Join Our Twitter page
Join Our Facebook page
Join Our Youtube Channel

Join Our Telegram Group

Download Hausa Films

Download Hausa Musics at Viralnorth

Leave a Reply
Related Files

Hausa Ebooks

Movies and Films

Musics

error: Alert: Content is protected !!
%d bloggers like this: