Kotu Ta tsare Wata Mata da ta ba da daki ana lalata a Zariya

 Kotu Ta tsare Wata Mata da ta ba da daki ana lalata a Zariya
Posted by Mr Hausa Ebooks
Price GPL
Category News
Uploaded On 05 Sep, 2021
Upload Time 6:37 am
Hits 458 Hits
Comment No Comments

Description

Wata Kotu ta tsare wata mata mai ’ya’ya biyu a kan zargin tana bayar da dakin haya a ciki  gidanta ana lalata a ciki,

Matar dai an gurfanar da ita a wata kotun Magistre a kofar fada dake garin Zaria a bisa zargin cewa tana hada baki da wasu yin lalata da mata da kuma yin garkuwa da yarinya.

Dan sanda mai gabatar da kara ya shaidawa kotu cewa yan sanda dai sun gudanar da bincike kuma sun kammala saboda haka a shirye su ke da a gudanar da shari’ar.

Also Read An Daura Auren ‘Yar Gwamnan Bauchi Bala Mommed Kauran Bauchi

Mai Shari’a Zainab Garba ta ba da umarni da a mika wadanda ake zargin a sashin Binciken Manyan Laifuka na ’Yan sandan Jihar Kaduna domin gudanar da wata bincike sabuwa,

Mai shari’a Zainab Garba tace ta kasa fahimtar inda za a gurfanar da yarinyar karama da laifin cewa  lalata yayin da take da aure, sabila da haka sai ta soke belin da tunda farko ta ba wa wadanda ake zargin,

bayanin da rundunar ’yan sanda ta  gatabar wa kotu na nuna cewa a ranar 10 ga Agusta da misalin karfe 1:00pm na rana mahaifin karamar yarinyar ya kai karar su wadanda ake zargi a ofishin ’yan sanda dake Zaria.

Join Our Telegram Group at https://t.me/hausavirals

Join Our Twitter at https://twitter.com/hausanovels

Join Our Facebook at https://facebook.com/hausaebooks

Join Our Youtube at https://youtube.com/c/HAUSANOVELSTV24

Join Our Telegram Group
Join Our Twitter page
Join Our Facebook page
Join Our Youtube Channel

Join Our Telegram Group

Download Hausa Films

Download Hausa Musics at Viralnorth

Leave a Reply
Related Files

Hausa Ebooks

Movies and Films

Musics

error: Alert: Content is protected !!
%d bloggers like this: