Hukumar tace fina-finan hausa ta dakatar da haska fina finan Garkuwa da mutane

 Hukumar tace fina-finan hausa ta dakatar da haska fina finan Garkuwa da mutane
Posted by Mr Hausa Ebooks
Price GPL
Category News
Uploaded On 21 Sep, 2021
Upload Time 6:32 am
Hits 248 Hits
Comment No Comments

Description

Hukunar Tace fina finai karkashin jagorancin Isma’il Afakallahu sun sanar da cewa sun hana haska duk wani fim da ake nuna yadda ake kwacen wayoyi,yin garkuwa da mutane ko siyar da kwayoyin maye da ma makamantarsu.

cewar sun sanar da hakanne yayin zantawarsu da gidan radion freedom fm.

Also Read Wata Mata ta lashe £430,000 a Caca, Amma Mai shagon ya gudu da Tikitin

a cewarsu mutane suna daukan wasu halayya daga irin wayannan fina-finan.

“Duk Film ɗin da aka nuna yadda ake kwacen waya a hannun mace, ko namiji ko wata mummunar ɗabi’a, shi ma ba za mu amince a haska shi ba”.

hakanan kuma afakallah ya kuma jawo hankalin yan jarida akan su taimaka wurin wayar da kan al’umma don dakile aukuwar irin haka.

Join Our Telegram Group
Join Our Twitter page
Join Our Facebook page
Join Our Youtube Channel

Join Our Telegram Group
Join Our Twitter page
Join Our Facebook page
Join Our Youtube Channel

Join Our Telegram Group

Download Hausa Films

Download Hausa Musics at Viralnorth

Leave a Reply
Related Files

error: Alert: Content is protected !!
%d bloggers like this: