Hotunan Jaruma Fati Washa tana Shakatawa a kasar Masar

 Hotunan Jaruma Fati Washa tana Shakatawa a kasar Masar
Posted by Mr Hausa Ebooks
Price GPL
Category News
Uploaded On 03 Sep, 2021
Upload Time 3:39 pm
Hits 714 Hits
Comment No Comments

Description

Jarumar fina-finan hausa kannywood wato Fatima Abdullahi da kuka fi sani da (Fati Washa) tana kasar Masar wato (Egypt) don yawon shakatawa a kasar.

Idan zaku iya tunawa Jaruma Fati Washa dai tasha yawan zuwa wasu kasashen waje, domin yawon shakatawa ba wannan ne karon ta na farko ba.

A shekarar da ta gaba ta ta 2020 d Jaruma Fati Washa da Rahama Sadau da kuma Hadiza Gabon sun fita kasar waje Dubai don shakatawa murnar Sabuwar shekara.

Also Read Shirin Labarina season 3 Episode 10

Jaruma Fati Washa ta yadawa Kafarta ta sada zumuta ta da hotunan ta Zafa-fa harma da Bidiyo irin guraren da take ziyarta a kasar ta Egypt.

Jaruman da suka fita yawon Shakatawa a baya sun hada da Ummi Zee Zee, Rahama Sadau da Nafisat Abdullahi da sauransu.

HOTUNAN FATI WASHA A EGYPT

Hotunan Jaruma Fati Washa tana Shakatawa a kasar Masar
Hotunan Jaruma Fati Washa tana Shakatawa a kasar Masar
Hotunan Jaruma Fati Washa tana Shakatawa a kasar Masar
Hotunan Jaruma Fati Washa tana Shakatawa a kasar Masar
Hotunan Jaruma Fati Washa tana Shakatawa a kasar Masar
Fati Washa Hotuna daga Instagram

Join Our Telegram Group at Telegram

Join Our Twitter at Twitter

Join Our Facebook at Facebook

Join Our Youtube at You Tube

Join Our Telegram Group
Join Our Twitter page
Join Our Facebook page
Join Our Youtube Channel

Join Our Telegram Group

Download Hausa Films

Download Hausa Musics at Viralnorth

Leave a Reply
Related Files

Hausa Ebooks

Movies and Films

Musics

error: Alert: Content is protected !!
%d bloggers like this: