Download Hausa Novels,Musics,Videos and Movies for free

Hadin garin gyada don Karin Ni’ima na musamman ga Uwargida

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Hadin garin gyada don Karin Ni’ima na musamman ga Uwargida.

Matashiya

Barkanku dai masu bibiyan wannan shafi namu na HAUSA NOVELS yau darasin namu na mata ne da yardan Allah bayanin da zamuyi a ayau bayani zamuyi akan yadda uwargida zata gyara jikinta yadda izan maigida ya kusanceta zai samu ni’imtaccen ni’ima.

da fari uwargida ta nemi kayan hadi kamar haka

Abubuwan da za’a nema

  • Garin gyada
  • Kanumfari
  • Garin Aya
  • Madarar Ruwa

yadda zaki sarrafasu uwargida

to uwargida bayan duk kin mallaki wayancan abubuwa da muka lissafo a sama sai kuma ki nutsu kiji yadda zaki hadasu, hadin babu wahala bayan duk kin hada kayan hadin a wuri guda sai ki cudanya su wuri daya ki hada da madarar ruwa ki ruga sha kullum

Also Read KECE SIRRINA written by Habeeba Muhd Marafa complete hausa novel document

Karkarewa

da yardan Allah uwargida muddin kika yi wannan hadi tofa zakiga sauyi a wurin maigida domin kuwa kada kiji da wai da safe idan kun farka yayi miki babban kyauta.
to mun barku lafiya inda mai tambaya sai ya ajjiye a comment.

Join Our Telegram Group
Join Our Twitter page
Join Our Facebook page
Join Our Youtube Channel

Join Our Telegram Group

Download Hausa Films

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.