Download Hausa Novels,Musics,Videos and Movies for free

Hadi tsayawan nono na musamman ga uwargida

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Gabatarwa

Ina kuke matan da nonuwansu ya tsiyaye, wanda baya tashi ha tsaya a tsaye, toh yau munzo maku da cikakken hanyar da zaku bi don magance wannan matsalar, har maza magidanta ma masu burin ganin nonuwan matayensu a tsastsaye zasu iya baiwa matansu wannan darasin su karanta.

Nonuwar mace suna taka muhimmiyar rawa wurin motsa sha’awar maigida hakanan maza sunfi son kullum suna ganin nonuwan matayensu a tsastsaye, idan har ya kasance matarka ko ya kasamce nononki a tsiyaye suke to wannan darasin naki ne maza ki nutsu ki karanta.

Kayan Da zaki nema

  • Habbatussauda
  • Hulba
  • Alkama
  • Gyada
  • Ridi
  • Garin Shinkafa
  • Busashshen Karas

Yadda zaki hada

ki gauraya dukkan kayan hadin da muka lissafo a sama a wuri guda ki samu kindirmo ko wani lemu haka mara Gas ko cutarwa sai ki zuba ki rika sha akai akai, in kinso kina iya saka sukari don yayi dadi a baki amma zaifi kyau ki saka zuma.

Karkarewa

kamar yadda na yi bayani a baya nonuwan mace suna taka muhimmiyar rawa a wurin maigida, wasu matan da zarar sun haihu sai kaga nononsu ya lankwabe kullum a kwance hakan ba karamin nakasu bane ga uwargida domin kuwa irin hakanne ke sanyawa maigida kaga yan kalle kallen matan mutane, amma fa duk yadda ya kasance uwargida na kula da nononta tamkar yadda take kula da komai nata tofa maigida bama zakiji yana batun kishiya ko wata mace ba.

daga http://facebook.com

Join Our Telegram Group

Download Hausa Films

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.