Download Hausa Novels,Musics,Videos and Movies for free

Duk duniyar nan ba wanda nake so face Abdulazeez Ganduje – Aseeya Abdullahi

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Wani marubuci mai suna Janaidu Ahmadu Doro ya wallafa a shafinsa na facebook wata budurwa mai suna Aseeya Abdullahi ta bayyana cewa ita Abdulazeez da awurin gwamnan kano Ganduje take so.

in baku manta ba a kwanakin baya ne shi Abdulazeez din ya yo karar mahaifiyarsa gwaggo wurin EFCC akan almundahana da babakere.

ga abunda mawallafin ya rubuta.

“Shahararriyar matashiyar budurwar nan da ta yi kaurin suna a kafar sadarwar Facebook wajen rubuce-rubucen barkwanci Aseeyah Abdullahi ta bayyana cewa duk Duniya babu namijin da ta ke tsananin so kamar dan gwamnan jihar Kano Abdul’aziz Ganduje tun bayan da ta yi Arba da hoton matashin ta kamu da matsanancin sonshi a ruhinta.

Also read Inna lillahi wa inna ilaihirrajiun Allah yayiwa babban Jarumin Kannywood Rasuwa

Budurwar ta bayyana hakan ne a shafinta na Facebook inda ta yi rubutu kamar haka :
“Idan na 6oye abinda ke cikin zuciyata na cuci kaina kuma hakan zai iya zama mun ciwo Ni fa tunda na ga hoton bawan Allah nan na ji nan duniya babu namijin da na ke so kamarshi.

A cewar budurwar Don Allah a ce ma mama gwaggo da Baba ganduje ina gaishe da su”.

Shin ko ku na ganin Burin matashiyar zai cika kuwa ?”

Join Our Telegram Group
Join Our Twitter page
Join Our Facebook page
Join Our Youtube Channel

Join Our Telegram Group

Download Hausa Films

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.