Cikin Zafi Florentino Perez Yamayarwa Naseer Alkhalafi Martani Mezafi Kan Abunda Yace Jiya

 Cikin Zafi Florentino Perez Yamayarwa Naseer Alkhalafi Martani Mezafi Kan Abunda Yace Jiya
Posted by Mr Hausa Ebooks
Price GPL
Category Sports
Uploaded On 03 Sep, 2021
Upload Time 6:23 am
Hits 131 Hits
Comment No Comments

Description

Cikin Zafi Florentino Perez Yamayarwa Naseer Alkhalafi Martani Mezafi Kan Abunda Yace Jiya

Shugaban kungiyar kwallow kafa ta Real Madrid yamayarwa da shugaban kungiyar kwallow kafa ta PSG martani biyo bayan cin mutunci da Naseer din yayi akansu

Also Read Naseer Alkhalafi: Dalili Biyune Yasa Muka Ki Siyarwa Da Real Madrid Mbappe

Idan bakuma mantaba ajiya munkawomaku rohoto gamedaa abunda Naseer Alkhalafi fi din yacewa akan hana zuwa Kylian Mbappe zuwa kungiyar

Naseer din yayi ikirarin cewa kungiyar kwallow kafa ta Real Madrid talakawane sannan kuma suna da rainin wayo dalilin hakane yasa suka siyarwasu da Kylian Mbappe

Wannan magana ashe bakaramin ciwo tayiwa shugaban kungiyar ta Real Madrid dinba ayayinda cikin fushi yamayarwa da shugaban kungiyar ta PSG martani ashafinsa na Telegram

Abunda Florentino Perez din yace “kwarai kuwa munji dukkan abunda kace sede kasine cewa badole seda amincewar ka dan wasa ze iya tashi kungiya ba madamar dan wasa yace yanason tashi to dolenka kakarbi wannan kaddarar”

Florentino Perez din yakara dacewa “Zamu baka mamaki gameda siyan Kylian Mbappe akasuwa January madamar ya amince to munshirya zare kudi konawane daga kan 10M zuwa 900M”

Join Our Telegram Group
Join Our Twitter page
Join Our Facebook page
Join Our Youtube Channel

Join Our Telegram Group
Join Our Twitter page
Join Our Facebook page
Join Our Youtube Channel

Join Our Telegram Group

Download Hausa Films

Download Hausa Musics at Viralnorth

Leave a Reply
Related Files

Hausa Ebooks

Movies and Films

Musics

error: Alert: Content is protected !!
%d bloggers like this: