Download Hausa Novels,Musics,Videos and Movies for free

Anyi Wa Wata Mata tayin barin Musulinci Saboda Rashin Lafiyarta

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Tsananin rashin lafiya da take fama dashi yasa wasu yan Addinin krista sun yiwa wata mata tayi da ta bar addinin musulunci

Matar dai ta shaidawa Fauziya D Suleiman, cewa dadewa tana fama da tsananin rashin lafiya, inda ta bayyana cewa cutar daji ce ke damunta, har gabanta na tsusa.

Mata ta kara da cewa yanxu haka ita take kula da Marayu mata 3 a hannunta tunda mijin ta ya rasu,

Matar ta shaidwa shaidawa Fauziya D Suleiman din cewa cutar daji ko Canser ne ke damunta ta gabanta amma ansamu anyi mata aiki (magani) kuma an cire a ciwon, amma dalilin rashin samun kudin da zatayi magani akai akai yasa ciwon ya dawo sabo kamar ba’a taba yimata aiki ba.

Also Read Hotunan Jaruma Fati Washa tana Shakatawa a kasar Masar

Matar tace wasu yan addinin Kirista sunce zasu taimaka mata amma fah sai tabar addinin tana musulinci, sai dai ita bata amince da hakan ba shi yasa sukaki taimaka mata.

Fauziya D Suleiman itace dai mai Gidauniyar taimakawa talakawa mai suna (Creative Helping Needy Foundation) wanda ta dade tana taimakawa ire-iren wadannan mutane masu lalurar rashin lafiya, ko bukata ta musamman.

Fauziya D Suleiman ta wallafa Video yadda matar take yin bayani ita da ‘ya ‘yan ta marayu.

Domin kallon Videon a Facebook ku latsa nan  Danna nan

Join Our Telegram Group at Telegram

Join Our Twitter at Twitter

Join Our Facebook at Facebook

Join Our Youtube at You Tube

Join Our Telegram Group

Download Hausa Films

Download Hausa Musics at Viralnorth

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.