Download Hausa Novels,Musics,Videos and Movies for free

Anceloti Yatabbatar Da Tsige Wasu Yan Wasa Daga Kungiyar Real Madrid A Yau

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Anceloti Yatabbatar Da Tsige Wasu Yan Wasa Daga Kungiyar Real Madrid A Yau

Me horas da kungiyar kwallow kafa ta re madrid yatabbatar da tunbuke wasu yan wasa mutun 2 daga squad sakamakon yana so yabasu hutu

Also Read Labari marar dadi ga kungiyar kwallow kafa ta Real Madrid

Yan wasa sun hada da Mendy dakuma Cebello duka babu subiyun babu sunayansu a lissafun dayayi a yau wanda zasu iya buga karawar da kungiyar zate anan gaba

Anceloti din yabayyana cewa zanbama wadannan yan wasan hutune bawai saboda bazasu iyaba sede inaganin basu hutu shine abu mafi kyau a wannan lokacin sakamakon zamu fuskanci wasanni masu zafi agabanmu

Sannan bama sukadeba akwai yan wasa dayawa wanda zamu bama hutu saboda gudin samun raunika akwai yan wasa dayawa dasuna bukatar hutu madamar anaso karsu rinkatafiya jinya

Anceloti din yakara dacewa ahalin yanzu bamufidd squad dazamu tunkari wasanmu mezuwaba amma sede wadannan munruga damunbasu hutu

Join Our Telegram Group
Join Our Twitter page
Join Our Facebook page
Join Our Youtube Channel

Join Our Telegram Group

Download Hausa Films

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.