Download Hausa Novels,Musics,Videos and Movies for free

Alkhalafi: Naso Jefa Shuwagabannin Kungiyoyi Biyu Gidan Kaso Akan Cinikayya Amma Aka Ban Hakuri

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Alkhalafi: Naso Jefa Shuwagabannin Kungiyoyi Biyu Gidan Kaso Akan Cinikayya Amma Aka Ban Hakuri

Shugaban kungiyar kwallow kafa ta PSG yayi amanna cewa yaso saka wasu shugabannin kungiyoyo zuwa gidan kaso sakamakon rashin jituwa dakuma rashin daraja da shuwagabanni ke nunamasu

Also Read Cikin Zafi Florentino Perez Yamayarwa Naseer Alkhalafi Martani Mezafi Kan Abunda Yace Jiya

Naseer Alkhalafi yace bajin dadinshibane yasa akama mutun amma madamar mutun yakureshi to lallai dole zedauki mataki akan mutun kuma hukunci me tsanani

A shekarar 2019 zuwa 2020 kungiyar barcalona da kungiyar PSG sunso cimma matsaya gameda batun Neymar jr a naseer din yace ashekarar kungiyar barcalona itace ke hurema dan wasan kunne kan yimasu tawaye

Naseer din yace bayan yagano haka yaso sushiga kotu da shugaban kungiyar na barcalona a yayinda kuma yatabbatar dacewa dasunshiga to da tabbas seyakayarda su

Naseer din yace a lokacin wasu daga cikin abokansane sukabasa hakuri kan al’amarin saboda abun inyayi to ze iya haifar masu da babbar matsala ga kungiyar

Sai kuma a wannan shekara kungiyar kwallow kafa ta Real Madrid ta tsawaita domin ganin tadauki dan wasa Kylian Mbappe amma sede hakan yaki cummuwa sakamakon wasu abuguw dasuke faruwa

Naseer Alkhalafi din yayi bayani gameda hakan a yayinda yace kungiyar ta Real Madrid bata da’a sannan kuma basu da mutunci dalilin dayasa suka ki karbar tayin kenan

Naseer din yace a wani bayane dayasamu yatabbatar dacewa kungiyar ta Real Madrid musamman shuwagabanninta nakiran Kylian Mbappe suna hure masa kunne

Yace bayan yasamu wannan bayanin yaji haushi matuka sosai a yayinda yahada hujjoji zemaka kungiyar kotu amma se lauyansa yace dayakyalesu

Join Our Telegram Group
Join Our Twitter page
Join Our Facebook page
Join Our Youtube Channel

Join Our Telegram Group

Download Hausa Films

Download Hausa Musics at Viralnorth

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.