Download Hausa Novels,Musics,Videos and Movies for free

Adamu ya saba auren yaran aikinsa mata ni ba irinsu ba ce – Ummi Rahab

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Tun fara rigimar Ummi Rahab da Adam a zango jarumar ba tace komai ba face wani rubutu da tayi a shafinta na sada zumunta inda take gargadi ga jarumin.

Rikicin nasu dai ya faru kwanakin baya inda a yanzu lamarin yayi sanyi sakamakon sulhu da akayi.

Also read Wacce ake zaton itace mahaifiyar ummi rahab ta karyata zancen

kwatsam sai gashi jarumar ta furta cewa Adamu ya saba auren yaran aikinsa mata amma ni ba irinsu ba ce.

jarumar ta bayyana hakanne a wani hira da tayi da jaridar daily trust kwanakin baya inda ta kara da cewa ita haryanzu tana ganin girmansa amma babu wata alaka da zata kuma shiga tsakaninsu kowa kawai yayi harkarsa.

kazalika jarumar tayi karin haske kan cireta da yayi a fim din FARIN WATA SHA KALLO, inda tace fim dinsa ne yana da daman cire duk wanda yake so ya kuma sa duk wanda yake so.

Join Our Telegram Group
Join Our Twitter page
Join Our Facebook page
Join Our Youtube Channel

Join Our Telegram Group

Download Hausa Films

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.