Download Hausa Novels,Musics,Videos and Movies for free

Abun Mamaki: Sunan Dan Wasan Dayazabi Benzema Amatsayin Best Strike Na Duniya

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Yan Real Madrid: Sunan Dan Wasan Dayazabi Benzema Amatsayin Best Strike Na Duniya

Also Read Labari Madadin Gaske Ga Kungiyar Real Madrid

Abun mamaki dake faruwa a yau a duniyar kwallow kafa abu nafarko shine yadda wani fitaccan dan wasan yazabi Kareem Benzema amatsayin fitaccan strike

Dan wasan yabayyana cewa Benzema shine best strike naduniya wanda yake ganin babu kamarsa a yanzu a kwallow kafa yace dan wasan france din dakuma Real Madrid na iya zama kamar C.Ronaldo

Wannan dan wasan bakowabane illa dan wasan Bayern Munich wato Robert Lawondoski wanda shima yakasance strike ne amma sede yana ganin benzema yafisa

Also Read Salah Bayyana Kungiyar Da Zekoma Tsakanin Real Madrid ko Barcalona

Kamar yadda yafurta a yau a wata hira dayayi da yan jarida yatabbatar dacewa dan wasan nagab da zama best a gasar LaLiga

Robert lawondski din de yazabi dan wasa benzema akan tsohon dan wasan barcalona Suarez dakuma shikanshi amatsayin best strike

Join Our Telegram Group

Download Hausa Films

Download Hausa Musics at Viralnorth

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.