Wayyo Magoya Real Madrid Da Hazard Sunshirya Yiwa Griezman Dariya Mafi Ban Haushi

 Wayyo Magoya Real Madrid Da Hazard Sunshirya Yiwa Griezman Dariya  Mafi Ban Haushi
Posted by Mr Hausa Ebooks
Price GPL
Category Sports
Uploaded On 30 Aug, 2021
Upload Time 7:02 am
Hits 182 Hits
Comment No Comments

Description

Wayyo Magoya Real Madrid Da Hazard Sunshirya Yiwa Griezman Dariya Mafi Ban Haushi

Duniyar kwallow kafa awannan kakar gabakidaya tajuyawa dan wasan barcalona baya wato Antoine Griezman bakamar a sauran shekarun bayaba

Also Read Labari Medadi Gaduk Wani Magoyin Kungiyar Kwallow Kafa Ta Barcalona


Tunda farko de shuwagabannin kungiyar na barcalona dakuma magoya bayan kungiyar barcalona sunyi tunanin cewa matsalar rashin kokarinsa saboda Messi ne amma sede bayan tafiyar tashi saigashi yana ta abun kunya


Izuwa yanzude dan wasan yayi wasanni 3 amma becu kwallow ko guda dayaba sannan bekai hari ko guda dayaba sannan abu mafi muni shine so 2 kawai ya iyayin yanke 


Kamar de yadda kukasani Hazard yazo kungiyar Real Madrid a 2019 sede kakar kwata kwata batayime dakyauba yayin da yakasance meyawan zuwa injury amma sede amma  Hazard din beyi ragwanci  kamar yadda Griezma yayiba


A yanzu de a wannan shekarar da alamu yan Real Madrid ne zasuyiwa barcalona dariya kan dan wasansu Griezman da alamu yabiyo hanyar da bazedoreba yanzu haka de dan wasan beda koda kwallow daya sannan beyi assis ko guda daya ba aduka wasanni 3 dayabuga

Join Our Telegram Group
Join Our Twitter page
Join Our Facebook page
Join Our Youtube Channel

Join Our Telegram Group

Download Hausa Films

Download Hausa Musics at Viralnorth

Leave a Reply
Related Files

Hausa Ebooks

Movies and Films

Musics

error: Alert: Content is protected !!
%d bloggers like this: