Sabuwar Sanarwa Gameda lafiyar Countinho Ansufati Stergen

 Sabuwar Sanarwa Gameda lafiyar Countinho Ansufati Stergen
Posted by Mr Hausa Ebooks
Price GPL
Category Sports
Uploaded On 23 Aug, 2021
Upload Time 6:38 pm
Hits 197 Hits
Comment No Comments

Description

Sabuwar Sanarwa Gameda Ansufati, Stergent

Kungiyar kwallow kafa ta barcalona tabada muhimmiyar sanar gamade akeciki akan lafiyar ansufati dakuma Stegen a yau

Kamar yadda rohotonni suka ayyana da yammanna suntabbatar dacewa da duk yan wasan sun murmure daga raunin dasuke famadashi

Also Read Labari Marar Dadi Gaduk Wani Magoyin Kungiyar Kwallow Kafa Ta Barcalona

Stegen wanda yasamu rauni watanni ukku dasuka wuce zuwa hudu antabbatar dacewa iya halarta wasan da barcalona zatayi da Getafe sakamakon yadda akaga jiginsa yesauki sosai

Saikuma Ansufati wanda yakwashe kusan 1 year yana fama da jinya a wasansu da Real Betis dan wasan shima antabbatar da yamurmure sede kasancewa shi yadade yana jinya zecigaba da dadaukar horo harsai wasansu da Sevilla

Sekuma countinho wanda yadade damurmurewa wanda anasaran buga wasanshi da akarawar da barcalona zatayi da Getafe nanda kwanaki masuzuwa

Join Our Telegram Group
Join Our Twitter page
Join Our Facebook page
Join Our Youtube Channel

Join Our Telegram Group

Download Hausa Films

Download Hausa Musics at Viralnorth

Leave a Reply
Related Files

Hausa Ebooks

Movies and Films

Musics

error: Alert: Content is protected !!
%d bloggers like this: