Na so Yusuf Buhari kamar na mutu amman na rasa shi saboda mahaifina talaka ne

 Na so Yusuf Buhari kamar na mutu amman na rasa shi saboda mahaifina talaka ne
Posted by Mr Hausa Ebooks
Price GPL
Category News
Uploaded On 22 Aug, 2021
Upload Time 7:33 am
Hits 289 Hits
Comment No Comments

Description

ALLAH SARKI: Na so Yusuf Buhari kamar na mutu amman na rasa shi saboda mahaifina talaka ne.
Don haka a yanzu na hakura zan nemi dan uwa na talaka na aura.

Tabbas na dauka ya’yan Buharin talakkawa zasu iya auren ya’yan talakkawa irin mu, ashe abin ba haka bane.

Also Read BA BUDURWA BA CE document complete hausa novel

Dan Haka yanzun nahaƙura zan zauna da wanda Allah yaƙaddara shine miji na idan kasan kana sona tsakani da allah saikai magana

Yusuf ina maka fatan alkairi kai da matar ka Zarah.
Inji: Aisha Aliyu wacce ta jima tana son Yusuf Buhari dan gidan shugaban kasa.

Masu karatu mai zaku ce.?

Join Our Telegram Group
Join Our Twitter page
Join Our Facebook page
Join Our Youtube Channel

Join Our Telegram Group
Join Our Twitter page
Join Our Facebook page
Join Our Youtube Channel

Join Our Telegram Group

Download Hausa Films

Download Hausa Musics at Viralnorth

Leave a Reply
Related Files

Hausa Ebooks

Movies and Films

Musics

error: Alert: Content is protected !!
%d bloggers like this: